Posts

Showing posts from October, 2021

Wadanda Suka samu Approved Na Rance Marar Kudin Ruwa Na Nirsal Microfinance Suna Jiran Kiran Wayar Vendors Su Shirya Tsaf Vendors Sun Fara Kiran Waya Duba abinda Suke tambayar Mutane

Image
Wadanda Aka bawa alhakin bawa wadanda Suka Cike Rance Marar Kudin Ruwa Wanda Gwamnatin tarayya ke bayarwa ta hannun Bankin Zuba Hannun Jari Nirsal Microfinance,   Duk wanda yasan ya cike kuma anyi masa Approved kuma yayi Summit Na Takardun Da Aka Buqata Kiran Waya Kawai Yake Jira Sannan Karbar Kaya Ko Kudinsa Daya Neman: Toya Kasance Kusa Da Wayarsa Daga Yanzu Cikin Daren Nan, Anfara Kiran Waya,   Abubuwan Da Vendors Suke tambaya sune:  Cikakken Suna Da Adreshi Sai Id Card,  Da Account Number Idan Kudi kake Da Buqata,  Kuyi Share Domin Wasuma Susan Halin Da Ake ciki Yanzu

Yadda zaku samu Datar MTN 500MB Kyauta Kowacce Rana Acikin Layinku Kalli Yadda zakuyi

Image
Assalamu alaikum yan uwa da fatan kuna lafiya satin da ya wuce mun kowa wassu hanyoyi da zakuna samun 500MB a layukan na mtn sai ya kasance duk sun daina aiki. Yau da yardan Allah mun sake samo muku sabon hanyar na yadda zaku sake samun 500MB a kawoni rana a nayin ku na Mtn. Wannan shima da vpn ne me suna tocotunnel zamuyi amfani kuma shi wannan baya bukatar wani file kamar na wanda mukayi a baya shi da sauke app din shikenan. Da farko ka tabbatar kanada data wanda zaka sauke app din ya kasance datan ake bukata koda kamar 15mb ne zai isa. To yanxu ku sake app din anan saimu fara DOWNLOAD HERE Bayan kun sauke app din saiku bude shi. Idan ya bude saiku taba inda aka rubuta free user. Zai nuna muku rubutu akan layuka mtn da airtel da sauran su ku duba kasa saiku danna inda aka rubuta update kusani ya kasance kunada data koda 4MB ne a layin dole sai anyi update da data kafin zai fara aiki dan idan bakada data bazaiyi update ba idan kuma kanada data dayawa bayan ka gama saika layi mara data...

NYIF Shafin har yanzu abude yake wadanda basu cike ba, suje su cike kubi ta wannan link din

Image
NIGERIA YOUTH INVESTMENT FUND NEW APPLY GA WANDA BASU CIKA BA.  Asusun saka jarin matasa najeriya NYIF shiri ne da shugaba Buhari ya kawo domin taimaka wa matasa daga kan masu shekaru 18 zuwa 35, domin basu rance su gina kansu, su farfado da sana'o'i.  Shugaba Buhari ya bayar da Naira biliyan 75 ne akan wannan shirin ta hannun Ministry of Youth And Sports Development, karkashin jagorancin Ministan Sunday Dare. Idan baku manta ba dai yau kusan tsawon watanin takwas 8 kenan da rufe manjahar neman rancen asusun saka jarin matasa najeriya NYIF yanzu hakan manhajar a bude take wanda basu nema ba zasu iya nema, ku sanar da wanda basu cike ba.  Duk shekara za'a bayar da Naira biliyan 25 ga matasan Nigeriya, kudin zai kare ne a dai dai lokacin da Baba zai sauka a 2023 in sha Allah. cikin makon daya gabata in bamu manta ba ma'aikatar matasa da wasanni ta fitar da jarin sunayen mutane 10k wanda zaa turawa gayyatar karbar horo, sai dai har izuwa yanzu  ma'aikatar matasa bata s...

Dalla dalla: Yadda zaku duba sakamakon Jarrabawar (NECO) 2021

Image
YADDA ZAKA DUBA SAKAMAKON JARRABAWARKA TA NECO Saukakan matakan da zaku bi domin duba Sakamakon Jarrabawar ku ta NECO sune :   •> Da farko za ku shiga Browser din wayarku, Sai ku danna gurin bincike (Search), Sai ku rubuta Adireshin result.neco.gov.ng , Sannan  ku danna Alamar Enter ko kuma Search a Wasu Injinan Binciken •> Bayan Shafin ya bude zai baku wasu Akwatina guda Hudu, Akwati ta Farko An rubuta Exam Year, Abinda ake bukatar ku sanya a cikin wannan Akwati shi ne Shekarar da kuka rubuta Jarrabawar taku ta NECO Misali 2021, ii. Sai kuma Akwati ta biyu da zaku ga an rubuta Exam Type, Abinda Ake nufi a wannan Akwatin shi ne wacce irin Jarrabawa kuke son bubawa, Misali SSCE Internal June/July, SSCE External November/December, Basic Education Certificate Examination, ko Kuma Nigerian Common Entrance Examination, To a wannan gidanne zaku saka irin Jarrabawar da kuke son subawa, Misali muce SSCE Internal June/July. iii. Sai kuma Akwati ta Uku wacce zaku ga An rubuta TOKE...

Ayi Hattara Babu Wani Sabon Rukunin N-power Bacth D da aka sake budewa - N-power Ta fitar da sabuwar Sanarwa

Image
Hukumar N-power tayi gargadi mai zafi ga dukkan 'Yan Najeriya Masu Cingajiya Da Masu Neman Fara Cin Bajiyar N-power, Dasu Kula Sosai  akan shafin yanar gizo dake yawo,  Ana yadashi Cikin Al-ummah Da Sunan Anbude Sabon Shafin Neman Cin Gajiyar N-power Bacth D,  Sun wallafa A Shafinsu Na Facebook Cewa Akula Sosai Babu Wani Sauran Bacth D Na N-power,   Kamar Yadda Makayi Muku Hoton Sanarwar Tasu Gata Nan A Kasa: 

Photos : NIB beneficiaries have started receiving their equipment from our approved vendors.

Image
Photos : NIB beneficiaries have started receiving their equipment from our approved vendors. These assets will help them to build and boost their businesses.

Rancen Kudi marar Kudin Ruwa: Jama'a muyi hattara, Kada Bamuci Kudiba, Biyan Kudi Ya Kamamu, Duba Wasu Kusakurai Da Mutanen mu Keyi Akan Karbar Kaya Daga Gurin Vendors Yau Nirsal Ta Fitar Da Sabuwar Sanarwa

Image
Masu bibiyarmu barkanmu da yau,  Muna fatan kuna cikin koshin Lafiya, yau mun zabi mu danyi Rubutu Kadan Domin Ankarar Da Mafiya Yawan Al-ummah Masu Cin Gajiyar Rancen Kudi Da Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ke Bayarwa Ga 'Yan Najeriya, wanda akayiwa Lakabi Da Rance Wanda Ba Kudin Ruwa Acikinsa,   Abinda Muka Hango Kuma Muke Jiyewa Al-ummah Tsoro Shine Kada Mutum Yaje Garin Neman Gira Yazo Ya Rasa Ido Gaba Daya,  Abinda Muke Nufi Anan Shine Kada Kaje Domin Neman Karbar Kaya Ka Ansarwa Wani Yabarka Da Biyan Kudi,  Domin Su Wadan nan kudin ba kyauta Baneba,  Rance Ne Kuma Duk Wanda Aka Bawa Sai Yabiya,  Matsalar Da Muka Hango Itace Nirsal Sun Banbanta Mai Neman Lamunin Kudi Da Vendor Misali Kana Kano Sai Ace Maka Vendor Naka yana Abuja Ko Lagos Ko Wata Jaha Daban Wadda Ba Taka ba,   Vendor Din Suna Aikawa Masu Karbar Kaya Ko Kudi Email Da Cewa Suyi Download Na Wani Form Su Cika Da Full Sun,  BVN,  Sahannu,  Dadai Sauran Abubuwan Da Z...

Jama'a Kuyi Hattara Da Masu damfarar Yanar Gizo (Fraudsters) Bankin UBA ya gargadi Kostomominsa,

Image
Bankin UBA ya gargadi abokan Mu'amalarsa dasu kula sosai, inda yake cewa su kula sosai da wanda zasu bawa dukkan bayanan Asusunsu Na Ajiya,   Kamar Yadda Suka Rubuta A Shafin Yanar gizonsu: Da fatan za a kare keɓaɓɓen bayanin ku UBA ba za ta nemi ka bayar da bayanan sirri a gidan yanar gizo ko ta hanyar latsa hanyar haɗi ba Mun lura da karuwar yunƙurin da ƴan damfara suke yi na yaudarar abokan ciniki wajen tona bayanan sirri kamar kalmomin sirri, tambayoyin sirri da amsoshi, da dai sauransu ta hanyar saƙon imel na sanarwar ma'amala na yaudara. KU LURA CEWA UBA BA ZAI NEMI BAKI DON KA BADA IRIN WANNAN BAYANI NA SIRRI A WEBSITE KO DANNA LINK DIN. Idan kun karɓi irin waɗannan imel ɗin suna buƙatar ku danna hanyar haɗi don duba ma'amala ko sabunta keɓaɓɓen bayanin ku; da kirki watsi da wasiku. Ga Yadda Yake Da Yaren Ingilishi:  Please protect your personal information UBA will not request you to provide confidential information on a website or by clicking a link We have obser...

Survival Fund sun fara biyan 70k na GOS idan kasan bakayi submit na product naka ba ka Hanzarta ranar 31 Ga October Za'a Ruge Duba Cikakken Bayani Anan

Image
Survivalfund sun fara biyan 70k na GOS idan kasan bakayi submit na product naka ba ka Hanzarta ranar 31 ga wannan watan zasu rufe Idan kana a Sokoto bakayi submit ba saikamin mgn zamuma karin bayani 08039090577

COVID-19 TCF: Ga dukkan Alamu Bawai Jira zamuyi ba, Sai Anturo mana sakon approved a wayoyinmu ko email ba, Nirsal Kullun Suna Fitar Da wannan sanarwar kuma suna bada link na yadda zaka duba matsayinka a tsarin

Image
Ga dukkan Alamu Bawai Jira zamuyi ba,  Sai Anturo mana sakon approved a wayoyinmu ko email ba,   Saboda idan mukayi la'akari da yadda Nirsal Micro Finance Suke Yawa Sanarwa Akan Wadanda Suka Cika Tsarin Dasu Duba Matsayinsu ta hanyar shiga Link Din da sukeyin Post Dinsa Akoda Yaushe,   Kuma suna sanya Lambar Waya Acikin Kowacce Sanarwa Cewa Mai Matsala Ko Neman Karin Bayani Ya kira Lambar,  kamar yadda suka sake Sanarwa Jiya A Shafinsu Na Facebook,  Duk da sun rigada sun fitar da wata sanarwar abaya kamar yadda zakuga sanarwar akasan wannan Rubutu Namu,  muna fatan Allah Yasa Duk Wanda cike wannan Tsarin Allah Yasa Yanada Rabo Ameen  Kuyi Share Domin Kowa Ya Amfana Wasu Basusan wana Hali Ake Cikiba,   Masu Buqatar Duba Nasu Matsayin Rancen Na Covid-19 Ga Link Nan Cikin Sanarwar Nirsal Saisu Duba.   Dear Covid-19 TCF Applicant, Kindly click on the links below to check if you have an approval. For Household: https://covid19.nmfb....

Coordinator Na (SEIFAC) Sun fara turawa manbobin Seifac wannan sakon, duba Cikakken bayanin Yadda Zakayi Idan antura maka. Anfara Da Mutanen Potiskum LGA

Image
Nazari gameda sakon sms da mutanan potiskum local government sukasamu daga wajan coordinator nasu kamar yadda zakugani a poton kasannam👇👇👇 Dukwanda yasamu sakonnam annemi dayaje office na coordinator domin cika agreement form kamar yadda ya umarta Dayawa daga cikin wanda sukasamu wannan sako yau sun halacci office na coordinator nasi inda yake basu agreement form dazasu cika kamar yadda kuke gani a poton kasannam👇👇👇 Munsamu karin bayani tabakin wani bawan Allah dayaje yakarbi form inda akamasa bayanin cewa idan yacika form dinnam Seifac zasu turamasa 115,000 kamar yadda zaku gani acikin form dinnam amma kyautane ba loan ba suzasu anfana da 635,000 Idankuma bakacika agreement form ba to Seifac zasuturama 700,000 amma loan me zakabiya Dan Allah akwai wani state da akemusu haka kodai iya yobene munaneman karin bayani dan gaskiya abun akwai rikitarwa Daga karshe inamana fatan Alkhairi👏

Idan kaje duba matsayin Rancen ka Na Covid-19 Shin Kana Ganin Wannan Sakon? Duba abinda ya kamata kayi

Image
Mutane da yawa na tambaya idan sunje duba matsayin Ramcen Covid-19 Basa ganin approved nasu saidai ace musu suyi hakuri su sake gwada daga baya,   To abinda ya kamata musani Shine Hakan ba yana nuna maka Cewa Bazaka Samu Wannan Rancen Baneba,  Illa Iyaka Kawai Hakuri Zaka Karayi,   Saboda Abune daba mutane kadan ne ke buqata ba,  dole idan anyi hakuri za'akai ga nassara Insha Allah,  Muma masu Baku Shawara Duk Wanda Ya Cike Wannan Rancen Yaqara Hakuri Zai Samu Matukar Cewa Ya Nuna maka Wannan Sakon Dake qasa cikin hoto Idan Kaje Duba,  WADANDA SUKA DADE BASU DUNABA SUNA IYA SAKE DUBA MATSAYIN RANCEN KA NA COVID-19 LOAD TCF  1. Bude https://covid19.nmfb.com.ng 2. zaɓi nau'in rancen da ka nema.na Iyali ko na amfani https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans  (Don Iyali)   https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan (SME). 3. Shigar da BVN din ka.  (A) Idan an amince da rancen ka, zai tambayi ka tayin karɓar rancen accept or reject shigar da ...