Posts

Showing posts from December, 2021

Dear N'Power Batch C1 Beneficiaries: NOVEMBER PAYMENT PROCESS INITIATED.

Image
Dear N'Power Batch C1 Beneficiaries, NOVEMBER PAYMENT PROCESS INITIATED. We had assured and still assuring of absolute clearance of all outstanding payments, as we hope for a simultaneous disbursement. All outstanding payments will be paid separately, to that effect, the November payment process has been initiated. Thank you for your patience!

Yanzu yanzu: Ana Cigaba da Yiwa Mutane Approved Na NYIF Daga N250k Zuwa N300k Kubi ta Adreshin Dake kasa domin Duba Naku Matsayin Rancen

Image
Asusun saka jarin matasan najeriya NYIF sun cigaba aika sakon amincewa da rance ga wanda suka karbi horo.  Acikin shirin NYIF marasa kamfani zaa basu rancen dubu dari biyu da hamsin #250k zuwa kasa, yayin da masu kamfani zaa basu rancen #300k.  Dole mai neman wannan rance ya samu horo kafin a bashi rancen, wanda suka samu horo koda su damu zaa amince da rancen su idan lokaci yayi, wanda basu samu sakon karbar horo ba kada su damu kansu idan lokaci yayi zaa tura musu, su cigaba da hakuri akan wanda suke sannan su cigaba da duba email address dinsu akai-akai.  Wanda an tura musu da sakon karbar horo amma wani abun ya hana su halartar karbar horon kada su damu kansu zaa kara basu wata damar zuwa gaba kadan, su cigaba da duba email address akai-akai.  Kuna Iya Duba Dashboard Naku Domin Duba Halin da Rancenku Yake Ciki: https://nyif.nmfb.com.ng/ Allah ka bamu nasara  ©Ahmed El-rufai Idris

Yadda Zaku Maida Layin Ku Na Mtn Data sim, Kuna Siyan Datan Mtn Welcome Back offer 1GB A N200 Kacal. Kubi ta wannan Adreshin dake kasa domin ganin yadda zakuyi

Image
  Assalamu alaikum yan uwa barkan ku da wara haka da fatan kuna lafiya yau ba tare da bata lokaci ba ina tafe muku da hanyar da zaku maida layin ku na mtn ya dawo yadda zakuna sayan Mtn Welcome Back Data nasan dayawan ku sun san Welcome back Data wadan da basu sani ba ko kuma wadan suka manta zamu sake tunatar dasu. Menene Mtn Welcome Back Data Mtn Welcome back data wani tsari da mtn suke sakawa duk layin mtn da suka ga dama dan ba kowani layi ne yake yi ba kuma ba shigar sa akeyi ba baida code na shiga ko kuma wassu hanyar shigan sa mtn ne suke sa duk layin da suka ga dama. Wannan tsarin Mtn Welcome Back Data zai baku dama ne kuna sayan Data me saukin gaske nasan dayawa daga cikin ku sunsan wannan tsarin indai layin ku yanayi a baya dan sanin kanku bayan wassu watanni mtn suna daina sayarwa masu sayan datan ma ana suna rufe wannan tsarin a layuka masu zamu nuna muku hanyar da zaku dawo da layin ku ku cigaba da saya idan kuma dama baka taba saya ba kaima zamu nuna maka haske. Yadda...

Tallafin Karatu: Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje. Masu buƙata su shiga wannan links din don nema

Image
Tallafin Karatu! Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje. Masu buƙata su shiga wannan links din don nema https://scholarship.ptdf.gov.ng/guidelines Ku yi sharing domin mabukata su amfana.  ©Ahmed El-rufai Idris 💦

Nigeria Customs Service is set to commence basic training for the recently enlisted and documented candidates

Image
NIGERIA CUSTOMS SERVICE  RECRUITMENT.  COMMENCEMENT OF TRAINING.  Nigeria Customs Service is set to commence basic training for the recently enlisted and documented candidates.  The six (6 ) months training program which will take place in Customs training Colleges in Kano and Lagos,  will commence on Monday 10th January 2022. Consequently, all documented candidates of Grade levels 03, 04, and 06 are requested to arrive the Customs Training College, Goron Dutse, Kano, while those of Grade 08 are to report at Customs Training  College, Ikeja, Lagos on Sunday 9th January 2022. Recruits are to note that any act of indiscipline at any stage of the training program will attract severe penalties which may include outright dismissal/ eviction from the College.  Please also note that arrival at the designated College according to the specified levels above on Sunday 9th January  2022 is mandatory as training commences on Monday 10th January 2022. Safe jou...

Rundunan sojojin ruwa na Najeriya zasu dauki sabbin ma'aikata daga 3 ga watan Jarnuary zuwa 13 ga watan February. Kubi ta wannan Adreshin dake kasa domin Cike Form Din Neman Aikin Yanzu

Image
INA WANDA SUKA AMSA SUNAN SU MATASA  Rundunan sojojin ruwa na Najeriya zasu dauki sabbin ma'aikata daga 3 ga watan Jarnuary  zuwa 13 ga watan February.  Ga masu sha'awa sai su yi rijista ta wannan hanyar yanar gizo. ©Ahmed El-rufai Idris Domin Cikawa Ku Latsa Blue Rubutun Dake Kasa Yanzu: https://joinnigeriannavy.com/

NPF Shortlists recruitment For 202-2021 released: Nigeria police force has finally released the much-awaited 2020/2021 recruitment list. Download PDF Here

Image
the Nigeria police force has finally released the much-awaited 2020/2021 recruitment list. It would be recalled that NPF kick-started the recruitment of another set of 10,000 constables after Buhari ordered yearly addition to boost the workforce and manpower of the Nigeria police. Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukunar yan sanda ta Najeriya na 2020/2021. Idan dai ba a manta ba NPF ta fara daukar wasu sabbin jami’an ‘yan sanda 10,000 aiki bayan da Buhari ya ba da umarnin kara duk shekara domin bunkasa ma’aikata da karfin ‘yan sandan Najeriya. Ga cikakken jerin sunayen a nan zaka iya dubawa hakika hukumar yan sanda ya tayi tsari mai kyau ganin ko wacce Karamar Hukuma an fitar mata da hakkin ta inda ko wacce akalla an dauki mutane 10. Ku latsa Blue Rubutun Dake Kasa Domin Duba Cikakkun Sunayen: https://drive.google.com/file/d/16rWPGc3zsDm691vtB82BxFcXCCYaRa1v/view?usp=drivesdk   ©Ahmed El-rufai Idris

Labari mai dadi: Ga wadanda suka cike tsarin bayar da rance na AGSMEIS 1M to 3Million.

Image
AGSMEIS LOAN PROGRAM  Make sure your application status will be updated and percentage is up 92% or 100% If not you can contact your EDI office to complete your application or call this for assistance 07033586957 Sabuwar shekara 2022 za,aci gaba da karbar bukatar matsakaitan yan kasuwa da suka nema rance a karkashin shirin AGSMEIS 1M to 3Million.  Ka duba Application dinka wanda EDI suka maka apply domin tabbatar da cewa sun dora maka Business Plan, Guarantors, da Assessment sannan ka tabbatar Status dinka yakai 75 ko 92 ko 100 ta hakane Bankin Nirsal zasu tura sunan ka zuwa Babban bankin Najeriya CBN domin aminta da rancen da kuka nema.  Ka shiga Browser da kanka ka shiga Agsmeis Portal https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/   ka saka Email Address din da kayi amfani dashi wurin cike wannan Loan sannan kasa Password, idan Password yaki shiga to ka turo neman Sauya Password (Forgot Password) sai ka shiga Email dinka zasu turo maka Reset Password sai ka sauya kasa wanda kake...

𝐇𝐨𝐰 𝐭𝐨 𝐚𝐩𝐩𝐥𝐲 𝐟𝐨𝐫 𝐧𝐞𝐰 𝐂𝐁𝐍 𝐍𝟓𝟎𝟎,𝟎𝟎𝟎, 𝐍𝟕𝟓𝟎,𝟎𝟎𝟎 𝐚𝐧𝐝 𝐍𝟑,𝟎𝟎𝟎,𝟎𝟎𝟎 𝐍𝐨𝐧-𝐈𝐧𝐭𝐞𝐫𝐞𝐬𝐭 𝐚𝐧𝐝 𝐂𝐨𝐥𝐥𝐚𝐭𝐞𝐫𝐚𝐥-𝐟𝐫𝐞𝐞 𝐓𝐚𝐫𝐠𝐞𝐭𝐞𝐝 𝐂𝐫𝐞𝐝𝐢𝐭 𝐅𝐚𝐜𝐢𝐥𝐢𝐭𝐢𝐞𝐬

Image
𝐇𝐨𝐰 𝐭𝐨 𝐚𝐩𝐩𝐥𝐲 𝐟𝐨𝐫 𝐧𝐞𝐰 𝐂𝐁𝐍 𝐍𝟓𝟎𝟎,𝟎𝟎𝟎, 𝐍𝟕𝟓𝟎,𝟎𝟎𝟎 𝐚𝐧𝐝 𝐍𝟑,𝟎𝟎𝟎,𝟎𝟎𝟎 𝐍𝐨𝐧-𝐈𝐧𝐭𝐞𝐫𝐞𝐬𝐭 𝐚𝐧𝐝 𝐂𝐨𝐥𝐥𝐚𝐭𝐞𝐫𝐚𝐥-𝐟𝐫𝐞𝐞 𝐓𝐚𝐫𝐠𝐞𝐭𝐞𝐝 𝐂𝐫𝐞𝐝𝐢𝐭 𝐅𝐚𝐜𝐢𝐥𝐢𝐭𝐢𝐞𝐬 𝟏) 𝐍𝐎𝐍-𝐈𝐍𝐓𝐄𝐑𝐄𝐒𝐓 𝐓𝐂𝐅  The CBN has introduced a 50 Billion Naira Non-Interest Targeted Credit Facility to support Households and MSEs in Nigeria. Loan Amount: N500,000 and N750,000 Moratorium: Up to 12 Months Tenor: Up to 36 Months. The Non-Interest AGSMEIS Traders dealing in foodstuff, electronics, allied products, computers/phones, spare parts, building material, transportation, etc. Loan Amount: Up to N3,000,000 Moratorium: Up to 12 Months Tenor: Up to 36 Months 𝐍𝐨𝐭𝐞: 1. These facilities are not cash-based, as the CBN will only pay approved loan amounts to their own appointed Vendors to supply you with requested items to start or support your business.  2. If you have benefited from the COVID-19 TCF, you’re not eligible for the new non-interest T...

Har yanzu Shafin yanar gizon neman aikin Dan Sanda (Nigerian Police) Abude Yake, Za'a Rufe Ranar 10/1/2022 Kuje ku Nema Yanzu Kubi ta wannan Adreshin domin duba muhimman Abubuwan da Ake Buqata

Image
NIGERIAN POLICE RECRUITMENT 2021 TO 2022  💦Ahmed El-rufai Idris  Manhajar neman aikin dan sanda abokin kowa a bude take, zaa rufe daukar aikin dan sanda ranar 10/1/2022 wanda basu cike ba suyi kokarin cikewa har yanzu akwai dama, sai dai hukumar yan sanda ta zo da wani sabon tsari wurin neman aikin dole mai nema sai ya cika ka'idojin nan dake 👇kasa kafin a bashi izinin neman aikin yan sandan.  Gaskiya Naji dadin ganin wannan tsarin da hukumar tazo dashi domin hakan zai rage shan wahala, idan mutum bai cancanta ba ma ba zasu bashi dama ya cike ba, kana sanya lambobin National I'd Card ( NIN ) dinka zasu sanar dakai rashin cancantar ka, misali shekarunka su wuce 18-25 idan har shakarun ka suka kai 26 toh baka cancanta ba ko hight din dake jikin National I'd card dinka idan bai kai 1.67 ba toh baka cancanta ba akwai dai abubuwa da dama na rashin cancanta.  Hakan ya nuna idan har ka samu nasarar neman aikin ka fara ganin kanka a matsayin dan sanda abokin kowa da yardar...

Ku duba Dalilin daya sa vendor suka dakatar da kiran masu cin gajiyar rance mara ruwa NON INTEREST LOAN TCF Domin sanin Matsayinka

Image
Dalilin daya sa vendor suka dakatar da kiran masu cin gajiyar rance mara ruwa #NON_INTEREST_LOAN_TCF shine asusun bankin Nirsal microfinance babu kudi acikin sa.  Meyasa babu kudi acikin sa saboda gwamnatin tarayya bisa jagorancin babban bankin Najeriya CBN bata kara basu kudin ba, idan kun lura an dau lokaci ba ku ga wani yayi rubutu akan karbar kaya ba.  harta rancen #COVI_19_LOAN_TCF wanda ake bayar da kudi baku ga wani yayi rubutu akan an yi mishi appoved kudi ya shiga cikin asusun shiba.  Mu cigaba da hakuri da yardar Allah jinkirin nan zai zamu mana alheri, mu sane komai yana da lokaci kar kaga kayi accept loan offer dinka ba baa kiraka ba don karbar kaya ko kudin da aka amince zaa baka bai shiga asusun ka ba.  Duk abun da ya shafi gwamnati yana tafiya ne akan tsarin da ita gwamnati ta tsara shi, mu yi hakuri, insha Allahu nan da zuwa watan biyu na sabuwar shekara abubuwa zasu fara canza wa.  Masu korafi bana musu reply idan sun yi comment a posting dinna ...

Abun mamaki ya faru Lokacin Da Gwamna Ganduje Ya Ziyarci Kwankwaso Yau, Kalli Bidiyon Nan

Image
Bayan shafe wasu Lokuta Ba'a Haduba Tsakanin Yaron Da Mai Gidansa Yau Mutuwa Ta Hadasu A Yayin da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Da Tawagarsa Suka Kaiwa Tsohon Gwamnan Jihar Kano Eng. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Ziyarar Ta'aziyyar Dan Uwansa,  A Garinsu Dake Garin Kwankwaso Dake Karamar Hukumar Madobi,  Kamar Yadda Bidiyon Nan Dake Kasa Ke Nunawa:

Duk wanda ya cike RRR CODE kada yayi nisa da wayarsa Wannan Sakon Ake Aikowa Daga Zarar ka Gani Ka Tafi Inda akace a Mazabarku Domin Karbar Kudinku, Duk Wata Duba Kalar Sakon,

Image
Kada ku firgita idan an kira ku a waya an bukace ku tura bayanin bankin ku akan tsarin #RRR da kuka cika cikin satin daya gabata wanda har yanzu ana cika shi.  duk abun da zasu tambayi ku, ku bashi domin ta wannan hanyar ne kadai zaku iya cin gajiyar samun tallafin #5k har na tshon wata shida.  Abubuwan da suka tambaya bai wuce.  #Bvn #Acname #Acno #Address #NIN_NUMBER   #Phone Kada wani ya kira ku ya bukace ku tura masa da #OTP da sunan zai baku tallafi kada ku tura masa, idan kuka kuskura kuka tura mishi zai sace kudin dake asusun ku akan lokaci Allah ma ya kyauta.

Yello! Gift a loved one a FREE hamper, Data or Smartphone in the MTN Season of Surprises in partnership with Coca-Cola, Golden Penny, Maggi, and TECNO. Gifts portal opens daily at 12 pm from 17th to 24th Dec 2021. Click Here To Apply Now

Image
Yello! Gift a loved one a FREE hamper, Data or Smartphone in the MTN Season of Surprises in partnership with Coca-Cola, Golden Penny, Maggi, and TECNO.  Gifts portal opens daily at 12 pm from 17th to 24th Dec 2021. To participate, download myMTN NG App https://mtnapp.page.link/myMTNNGApp #Seasonofsurprises See Full Details On ScreenShort Below: Please Share It To Others Please!

Cikakken Bayanin yadda Za'a dauki Mutane 3096 Aiki A Hukumar Kwastam, Duba yadda Zaku Nemi Aikin Kai Tsaye

Image
Hukumar Kwastam ta yi bayanin daukar Sabbin ma’aikata, inda take kokarin daukar mutane 3,096 .  Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta yi karin haske kan cewa ci gaba da daukar jami’ai a hukumar ba wai “Jami’ar daukar ma’aikata ba ce ta gaba daya”, inda ta kara da cewa kimanin ‘yan takara 3,096 ne za su tsunduma cikin wannan ma’aikata a fadin kananan hukumomin tarayya 774. Shugaban Kwamitin Kwastam na Majalisar, Leke Abejide, ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Abuja ranar Juma’a, ya bayyana cewa karin daukar ma’aikata ne domin baiwa ‘yan Najeriya CANCANCI cika wasu guraben da ake da su a Hukumar Kwastam ta Najeriya. A cewar Mista Abejide, kowace karamar hukuma zaa dauki mutane hudu (4) da za su aiki a hukumar kwastam domin tabbatar da adalci da daidaito a fadin kananan hukumomin tarayya. Fara aikace-aikacen 2021 na Hukumar Kwastam ta Najeriya CIGABA DA daukar ma'aikata anan https://customs.zohorecruit.com/jobs/Careers . Aikace-aikacen yana buɗe har zuwa ...

Customs explains New Recruitment, targets 3,096 Candidates in the SUPPLEMENTARY Recruitment

Image
Customs explains New Recruitment, targets 3,096 Candidates in the SUPPLEMENTARY Recruitment The Nigeria Customs Service  (NCS) has clarified that the ongoing recruitment of Officers into the Agency is not a "General Recruitment", adding that about 3,096 Candidates are to be engaged in the Service across the 774 LGAs of the Federation. The Chairman of the House Committee on Customs and Excise, Leke Abejide, disclosing this during a press briefing in Abuja on Friday, stated that the SUPPLEMENTARY Recruitment is to enable ELIGIBLE Nigerians fill up some existing vacancies in the Nigerian Customs Service According to Mr Abejide, each local government area is entitled to four (4) candidates in the SUPPLEMENTARY Recruitment in order to ensure fairness and equality across the local government areas of the Federation. Begin application for the 2021 Nigeria Customs Service SUPPLEMENTARY Recruitment here https://customs.zohorecruit.com/jobs/Careers . Application open till 24th December...

Wadanda Kekan tsarin Kira Na MTN Beta Talk Zasu iya siyan Data 10GB a N50 Duba matakan da zakubi domin Siya

Image
YADDA ZAKA SAYI 10GB DATA AKAN NAIRA ₦50 A LAYIN MTN (Pls ayi share domin wasu su amfana) Barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lpy, a yau nazo muku da wata hanya wacce zaku sayi 10gb data akan naira 50 kacal a Layin MTN Ga yadda zakayi 👇 1- Da farko de dole sai layin naku na mtn yana kan tsarin MTN Beta-Talk, idan kuma baya kai saika meda ta hanyar danna *123*2*1# 2- Sannan dole ya kasance kana da Account a daya daga cikin wannan bankunan *Wema bank *Vpd wallect *Zenith bank * Fcmb bank Kokuma kowane Irin bank idan har suna bada damar yin VTU wato tura kati na 1₦, idan bank din da kake amfani dashi yana baka damar sayan kati na 1₦ to shikkenan, idan kuma bayayi to saika bude daya daga cikin bank din dana Lissafo a sama 2- ga link na wema bank saiku shiga kuyi download ku budeshi 👇 http://onelink.to/alat Wajen Referral code saiku sanya wannan 👇 VWBKZQ6S 3- Bayan kun bude account din, idan kuma kuna dashi shikkenan kawai saiku budeshi, Zasu baku account number sai kuyi transfer n...

(RRR) Codes For All States in Nigeria

Image
This is to inform you that the Federal Government of Nigeria has Approved the State Codes for Rapid Response Register (RRR) in all states of the federation. The Rapid Response Register is a 2.3 trillion naira stimulus package by federal government to mitigate the effect of covid-19. An initiative being overseen by the Ministry of Humanitarian Affairs, Disaster Management and Social Development. The target group will include the urban poor and vulnerable population. Also, those low-income earners involved in the informal sector who may have lost their income opportunities will be eligible for registration into the Rapid Response Register. At the very least, one million households total of million across 36 states and the FCT will be targeted & enrolled through this new COVID-19 Special Rapid Registry of beneficiary. Every household captured in this register will be paid N5,000 monthly for an initial period of period of 12 months. How To Apply for Rapid Response Register (RRR) The na...