Tallafin Karatu: Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje. Masu buƙata su shiga wannan links din don nema
Tallafin Karatu!
Hukumar PTDF za ta bayar da tallafin karatu a matakin digiri na farko da na biyu a ƙasashen waje.
Masu buƙata su shiga wannan links din don nema https://scholarship.ptdf.gov.ng/guidelines
Ku yi sharing domin mabukata su amfana.
©Ahmed El-rufai Idris 💦
Comments
Post a Comment