Posts

Showing posts from November, 2021

Idan antura maka sakon gayyatar Training baka samu halarta ba, duba abinda ka iya samunka gameda tsarin NYIF Na Gwamnatin Tarayya

Image
Shirin asusun saka jarin matasa najeriya  #NYIF dole ne mai cin gajiyar shirin sai ya samu horo za'a amince da rancen sa, mutukar ka samu sakon karbar horo sai wani uzirin ya hanaka halartar horon ( TRAINING ) toh zasu kara baka dama yayin da zasu kara turo maka da sakon ta Email address naka cewa ka rubuta musu dalilin daya hana ka samun halartar horon.bayan ka aika musu da amsoshin da sukayi maka kai ma kana cikin wanda zaa amince da rancen su. Asusun saka jari matasan yana bayar da dama ga wanda suka sanya student account ma'ana karamin asusun ajiya wanda bai daukar kudi masu yawa #NYIF zasu tura maka da sako cewa ka ziyarce bankin ka don mayar da asusun ajiyar ka babba,bayan ka mayar dashi lokaci yana yi zasu sakar maka kudin ka,ba kamar Covid-19 loan tcf ba. wanda koda kaje ka mayar da asusun ajiyar ka babba sai kayi sa'ar gaske ko sai kabi hanyoyin sannan za'a sakar maka kudin naka. Nayi imani da Allah cewa duk wanda suka nemi wannan rance na asusun saka jarin mat...

Abubuwa masu Muhimmanci daya kamata kowa yasani Gameda da Tsarin bayar da Rancen {AGSMEIS LOAN} Musamman ga wadanda suka cike

Image
Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci / Karami da Matsakaitan Kasuwancin (AGSMEIS rance) shiri ne don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofinta na bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan masana'antu (SMEs) a matsayin cigaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi . A cikin shirin mai neman zai iya samun damar rancen kudi na tsawon lokaci na Naira miliyan uku ba tare da jingina a kashi 5% na Annum ba har zuwa 28 ga Fabrairu, 2022, sannan kashi 9% na kudin ruwa na sauran lokacin. mayar da rance yakan zo tare ne tsawan Watanni 12 kafin fara biyan kudin da aka baka.  HANYON DA AKE BI DON NEMAN WANNAN RANCEN Ina baku manta ba a watan 1/4/2021 aka ƙaddamar da sabowar yanar gizo na https://agsmeisapp.nmfb.com.ng ta Bankin Nirsal Microfinance Bank, masu nema za su iya rijista koda ƙaramar Wayar hannusu. Mataki mafi mahimmanci kuma mafi tabbaci don samun rancen AGSMEIS shine yin rajista tare da Cibiyar Bunkasa Harkokin Kasuwanci ta Babban Banki ta CBN (EDI) a ...

Jerin Shafukan yanar Gizo 10 da Gwamnatin Tarayya ta bude domin bayar da tallafi da Rancen Kudi Daga N500,000 Zuwa N25,000,000 Kubi Tanan Domin Cikawa

Image
TAKE A LOOK  AT BELOW LINKS, APPLY FOR ANY FEDERAL GOVERNMENT LOAN OF YOUR CHOICE RANGING FROM 500K TO 25 MILLION NAIRA   CBN TIES:  https://cbnties.com.ng/ NJFP:  https://www.njfp.ng/ BOI:  https://apply.boi.ng/ NYIF:  https://nyif.nmfb.com.ng/ https://www.simplifiedcredit.net/matching-fund/screening https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsme https://nibloans.nmfb.com.ng/agsmeisnoninterestlending https://agsmeisapp.nmfb.com.ng https://nyif.nmfb.com.ng/

Ga waɗanda suke da ra'ayin shiga cikin shirin tsarin AGSMEIS LOAN PROGRAM ana buƙatar su biya N10,000 domin samun horo (TRAINING) a cibiyar bayar da horo ta ( E D I CENTER ) yayin da zasu biya N5000 domin shigar da tsarin kasuwanci su ( BUSINESS PLAN )

Image
Ga waɗanda suke da ra'ayin shiga cikin shirin tsarin AGSMEIS LOAN PROGRAM ana buƙatar su biya #10,000 domin samun horo (TRAINING) a cibiyar bayar da horo ta ( E D I CENTER ) yayin da zasu biya #5000 domin shigar da tsarin kasuwanci su ( BUSINESS PLAN )  Duk wanda ya tambayeka ka fiye da adadin abun da aka bayyana 15k ya zalinci ka saboda iya 15k gwamnatin tarayya ta yarda a karba wurin masu cin gajiyar shirin.  Wanda suke da raayi suke da hali zasu iya yin magana ta WhatsApp ko kira don yi musu rijista sai dai su jira appoved 09063570041. Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci / Karami da Matsakaitan Kasuwancin (AGSMEIS LOAN ) shiri ne don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofinta na bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan a matsayin cigaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi .AGSMEIS LOAN shiri ne da zai baka damar samun rance kudi up to 2.5 million.  ©Ahmed El-rufai Idris

Click here to Register your business with SMEDAN. Enjoy government support.

Image
Register your business with SMEDAN. Enjoy government support. SMEDAN gives you access to government and private sector benefits to help you grow your small or medium scale business faster. SMEDAN was created to help small and medium scale businesses and business owners by providing them the right tools for faster growth. Register your business and start enjoying these benefits today. Click Here To Register:   https://smedanregister.ng/

Wadanda suka Cike a 2019, da 2020 APPLICANT AGSMEIS LOAN status dinsu yakai 75 or 92 kada su damu kansu idan akwai received by Nirsal, baka da damuwa da yardar Allah nan kusa zaa amince da rancen ku na 2.5million or 3millon

Image
2019, da 2020 APPLICANT AGSMEIS LOAN  wanda applicant status dinsu yakai 75 or 92 kada su damu kansu idan akwai received by Nirsal, baka da damuwa da yardar Allah nan kusa zaa amince da rancen ku na 2.5million or 3millon.  Har yanzu yawan mutanan da ake da bukata su nemi wannan rancen a yankin arewa basu kai yadda ake so ba, idan kana da hali zaayi maka komai da komai zaka biya 15k approved kawai zaka jira 090 6 3 5 7 0 0 4 1. Dubu sha biyar ( 15,000 ) gwamnatin tarayya ta aminta a biya kudin nan ga Cibiyar bayar da horo ta ( E I D ) ga wanda zai shiga cikin shirin, farkon shirin mutane har abun daya wuce 15k sun biya don cin gajiyar shirin.  Wasu har anyi musu appoved sun yi amfani da kudaden su, wasu kuma suna jirar appoved.  ©Ahmed El-rufai Idris https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/

Muhimmiyar Sanarwa ga masu cin Gajiyar Tsarin bayar da Rance Na (AGSMEIS LOAN )

Image
 Sanarwar !!! Shirin Bada rancen Agri-Kasuwanci / Karami da Matsakaitan Kasuwancin (AGSMEIS LOAN ) shiri ne don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya da matakan manufofinta na bunkasa kasuwancin noma da kanana / matsakaitan a matsayin cigaban tattalin arziki mai dorewa da samar da aikin yi .AGSMEIS LOAN shiri ne da zai baka damar samun rance kudi up to 2.5 million.  Wanda zasu ci gajiyar shirin kwanakin baya idan suka shiga dashboard dinsu zasu ga sanarwar dake nuna cewa su rage yawan kudin da suka nema izuwa 3millon ko abun da yayi kasa, yayin da wasu har sunyi abun daya dace har anyi musu appoved din rancen su.  Wasu har yanzu ba su bi hanyoyin daya dace ba wurin cika ka'idojin wannan rance bisa dalili sun hadu da ciboyoyin karbar horo EID wanda basu iya aiki ba.  Mutukar bamu cika ka'idojin wannan rance ba toh wallahi muna ji muna ganin zaayi ta wa mutane appoved mu baayi mana ba saboda bamu cike sharadun ba, nan da zuwa sabowar shekara za'a cigaba da aikawa da muta...

Hanyar da zakubi domin hana wayarku ta Hannu Android Daukan Zafi (Dumi)

Image
Wani abu da ya ke yawan damun masu amfani da wayoyin hannu musamman irin wadannan wayoyin komai da ruwanki wato Smartphones shi ne yawan yin zafi kamar zata kona hannu ko kuma dimi da mutum bai samun kwanciyar hankali da shi. Wani lokaci ga maza sai su ce idan suka saka ta a cikin aljihunsu sai ta dau zafi, wani lokaci ma sai ka dauko ka duba kawai sai ka ga ai ta mutu saboda da irin wannan zafi. A wannan darasi da zamu yi zamu fada muku abubuwan da ke kawo waya ta rika yin zafi da kuma hanyoyin da zamu kiyaye domin mu hana ita wannan wayar yin zafi. Masu yawan sauraron labarai sun sami labarin kiranye da janye wayar kamfanin Samsong suka yi a ‘yan kwanakin baya kasancewar sabuwar wayar data shigo kasuwa haka nan kawai sai ta kama da wuta saboda matsala da aka samu wurin gina batirin ta. Wannan ya sanya muka ga ya dace muyi muku bayani game da irin zafin da idan kaji wayarka tana yi ka gane cewar akwai matsala. Waya Na Yin Dumi Baki ko sabon shigar amfani da wayoyin smartphone su sani ...

CBN now allows the use of EDI certificate for application of GRADUATE LOAN - TIES.

Image
If you did Agsmeis Training, kindly use that Certificate but if you didn't kindly walk down to an approved EDI such as SMEDAN or NDE to get one or You can still get it from Abdulrahman Dahiru Registering AGSMEIS loan and selecting our centre as your EDI. For more information. Babban bankin Najeriya CBN ya bayar da dama a nemi rancen TIES LOAN da Takaddun shaida na EDI na GRADUATE . https://cbnties.com.ng/register Idan kun samu horar neman rancen Agsmeis loan, zaku yi amfani da wannan Takaddun shaida amma idan ba ku yi tafiya zuwa EDI da aka yarda ba kamar SMEDAN ko NDE don samun ɗaya ko kuma har yanzu kuna iya samun ta hanyar yin rijistar neman rancen AGSMEIS ku zaɓi cibiyar mu azaman EDI naku.  https://cbnties.com.ng/register ©Ahmed El-rufai Idris

Ina masu sha'awar Shiga aikin Dan Sanda (Nigerian Police Force) gadama ta samu kucike neman aiki anan

Image
Rundunar ‘yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar Police Service Commission za ta bude manhajar neman aikin ‘Yan Sanda a shekarar 2021. Ga masu sha'awar neman aikin yan sanda zasu ziyarci tashar daukar ma'aikata, www.policerecruitment.gov.ng wanda za a buɗe daga Litinin,29 ga watanan zaa rufe January 2022. Rundunar yan sanda ta ce daukar ma'aikata kyauta ne kuma ba tare an biya wani ko sisi ba ta umarci wanda suka nuna sha'awar su 'da su kira 08100004507 don karin bincike game da daukar ma'aikatan yan sanda.  ©Ahmed El-rufai Idris

Labari mai dadi ga wadanda suka nemi Rancen kudi marar Ruwa: Anciga da turawa mutane kudaden da suka Nema Tin daga Ranar Alhamis 25/11/2021 Wadanda Ke Jiran Kiran Wayar Vendor Ku Duba Wannan Sakon

Image
  Mutane da daman gaske sun buqaci Lamunin Rancen Kudi karkashin Bankin Zuba Hannun Jari na Nirsal Microfinance  Bank Bisa Yarjewar Bankin Kasa CBN,  wanda Gwamnatin Tarayya Take Bayarwa Kuma Ta Bashi Suna Da (Non-interrest) Wato Rance Marar Kudin Ruwa" Mutane Dubunne Daga sassa Daban daban daga fadin Kasar Nan Ne Suka samu Nassarar Cikewa Wasu Kuma Masu Yawan Gaske Sunyi Nassarar Samun Amincewa Da Basu Rancen Kudin Kama Daga Wadanda Suka Samu Nasu Kudin Wasu Kuma Na Zaman Jiran Zuwan Nasu Kudin Da Suka Nema!,  Ranar Alhamist 25/11/2021 Ancigaba da Turawa Mutane Kudaden Da Suka nema, Rancen Kudin wadanda adadin Kudin yakai N500,000 Mutane Da Dama Sun samu kudinsu A Ranar Alhamist Din,  Muna Addu'a Allah Yasa Duk Wanda Ya Cike Wannan Rance Allah Yasa Ya Samu, wadanda Kuma Suka Samu Allah Yasa Sune Silar Arzikinsu Ne!  Muna Godiya Sosai Gareku Masu Bibiyar Shafinmu A koda Yaushe Muna Fatan Zaku Tayamu Da Share Zuwaga Sauran Al-ummah Mungode!!! Follow Us: Bz N...

Masu Cin bashin Gwamnatin Tarayya suki Biya Zasuyi Zaman Gidan Yari Na Shekaru Biyar Musamman Wadanda Suka Karbi Bashin Noma

Image
Rahoton Neptune Prime: Babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba zai buga sunayen wadanda suka cike neman rance a karkashin shirinsa na bayar da bashi na aikin gona a jaridu. Wannan dai ya zo ne a bisa wata takarda mai suna “Sharuɗɗa na Tsarin wadanda suka cike neman bashi na Aikin Noma” da CBN ta fitar kwanan nan. Babban bankin na CBN ya kuma yi gargadin cewa masu karbar bashi, wadanda suka karkatar da kudaden da aka bayar a karkashin Asusun Ba da Lamuni na Aikin Noma (ACGSF), za su iya samun zaman gidan yari na shekaru biyar. A cewar CBN, asusun na da nufin bayar da garantin lamuni da bankunan ke ba da rance don ayyukan noma a karkashin shirin. A ci gaba da tsarin, bankin zai yi abin da ya wajaba, don dawo da lamuni daga wadanda suka gaza. “Asusun idan ya zama dole zai buga sunayen wadanda suka gaza a cikin jaridu sannan su kai rahoto ga Hukumar Kula da Ba da Lamuni ta Najeriya,” bankin ya bayyana. Babban bankin, ya yi gargadin cewa dole ne a yi amfani da lamun...

Wadanda Suka Bawa ©Ahmed El-rufai Idris bayanansu Akan Matsalar Covid-19 TCF Loan Suduba wannan Sakon Daya Fitar Yanzu

Image
Amincin Allah ya cigaba da tabbata agare mu, ya hayyu ya qayyum Allah ka cigaba da karawa Annabin mu Daraja 💪  amin🙏.  Batun covi19 loan tcf masu matsala wanda muka karbe bayanin su shekaran jiya an kammala aikin,zamu kira duk wanda aka samu nasarar accept loan offer din sa da yardar Allah zamu tura mai ta WhatsApp don yaga aikin da akai mai.  Abun daya fi dacewa ku sane an kammala aikin da kuka bayar nadawo da loan offer din ku, aikin ku yana kan hanyar zuwa CBN da yardar Allah nan bada jimawa ba zaa sakar wa kowa kudinsa zai shiga asusun ajiyar insha Allahu, ku tabbata asusun da kuka bamu ingantanci ne, idan kun san bai inganta ba ku ziyarci bankin ku mafi kusa daku ku inganta shi ta hanyar amfani da #NIMC da kuma NEPA BILL idan lokacin sakin kudin yayi zamu sanar daku idan akwai bukatar hakan.  Idan kudin sun dora asusun ku mu cika alkawari don Allah don soyayyar da muke wa shugaban mu Annabin Rahama Annabin Ceto.  Wanda yaga bamu kirasa ba toh gsky loan of...

Masu matsalar Rashin Biyan Kudi Daga Nirsal wadanda Suka Samu Approved Na Covid-19 TCF Ba'atura musu Kudinsu Ba, Ku Duba Wannan Sakon

Image
Wanda mukai magana dasu jiya akan rashin biyan su da baayi ba, bisa dalili asusun ajiyar su karami ne,ko wani abu daban.  har suka tura min da bayanin su, da suyi hakuri su Kara turo min da bayanin su ta wurin da suka tura min jiya, abubuwan nan, kada wani rubutu ya shiga tsakani.  BVN: Phone: Accnme:  Bname:Gtb. Household:500k Sme::::800k Domin nima zan yi copy ne in hada in tura ma masu yin aikin.  Ga misali nan zanyi  BVN:22212115811  Phone:08053821093  Accnme:601913564  Bname:keystone  idan rancen ka household ne sai ka sanya yawan kudin da aka yi maka appoved idan sme ne shima haka zakayi gashi cin dai a farko kamar yadda na rubuta please a nutsu a duba idan baka turo min yadda nace ba gsky ba zan tura bayanin ka ba!!  Note.  Kada ya wuce 24hours.  Ka tabbatar asusun da zaka sanya zai iya daukar kudin please, ayi kokarin cika alkawari.  ©Ahmed El-rufai Idris 🙋

An kara kudin Jarrabawar (WAEC) Duba sabon farashin da aka bayyana

Image
Hukumar WAEC mai shirya jarrabawar kammala karatun sakandire a Yammacin Afirka, ta sanar da kara naira 4,050 a kudin jarrabawar kan kowane dalibi. Hukumar ta ce a yanzu duk dalibin da zai yi rajistar zana jarrabawar a badi sai ya biya Naira 18,000 maimakon Naira 13,950 da aka saba biya a shekarun baya. Shugaban Hukumar WAEC a Najeriya, Patrick Areghan ne ya bayyana hakan a ranar Litinin a ofishinsu da ke Jihar Legas yayin sanar da cewa hukumar ta saki sakamakon jarrabawar dalibai ta 2021. Sai dai Mista Areghan ya alakanta karin kudin jarrabawar da yadda tattalin arzikin kasar nan ya kasance la’akari da tsada da kuma hauhawar farashin kayayyaki wanda ya ce annobar Coronavirus ce ta haddasa. WAEC ta saki sakamakon jarabawar 2021 A ranar Litinin ce Hukumar WAEC) ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandire ta shekarar 2021 kamar yadda Mista Patrick Areghan ya tabbatar. A cewarsa, jimlar dalibai 1,573,849 ne suka yi rajistar jarabawar a cibiyoyi 19,425 da hukumar ta amince da su a fadin k...

Jama'a ayi hattara da barayi maciya amana da sunan SEIFAC Duba Wannan Sakon da suke turawa mutane!!!

Image
Seifac ta gargadi membobinta da su yi watsi da duk wani sakon amincewa da rancen su ta aka tura musu ta SMS ko imel, ko a kafofin sada zumunta.  Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai kula da shirye -shirye na kasa na SEIFAC, Mista Patrick Abur ya rattaba wa hannu, kuma aka bai wa manema labarai tun awatan daya gabata . "Duk wani sakon amincewa da rance ko ta SMS, imel da kafofin watsa labarun karya ne saboda irin wannan sakon baya fitowa daga SEIFAC. "Muna rokon ku da ku yi taka tsantsan kada ku fada hannun 'yan damfara da ayyukan bata gari kamar yadda SEIFAC ba za ta taba tambayar membobinta da su biya kudi cikin wani asusu ba ban da Asusun Wallet Project na SEIFAC". Coordinator na Shirin yayi kira ga membobi da su isa SEIFAC ta hanyar Taimako tare da lambar 08132385944 kuma koyaushe suna ziyartar gidan yanar gizon SEIFAC akan a matsayin hanyar da aka ba da izini don samun sabuntawa akan ayyukan ƙungiyar. A halin da ake ciki, shugaban SEIFAC ya sanar da me...

Ina matasa wadanda suka kammala digiri ga dama ta samu karkashin tsarin (YPL)

Image
Ina matasa wadanda suka kammala digiri ga dama ta samu! A daina abubuwan da ba su kamata ba, a nemi abun da za a amfanar da juna.shirin da za ku shiga don ku amfana da yadda shugabanci yake tare da amfanar da yankin da kuka fito. A yi rijista a https://leapafrica.org/ylp/ Za a rufe a ranar 24/11/2021 ©Ahmed El-rufai Idris

Idan kasan anyi maka Approved na Covid-19 Loan TCF Shakarar data gabata Duba Abinda ya kamata kayi yanzu domin samun kudinka Kai Tsaye

Image
Alhamdulillah  Idan kasan an yi maka approved din covi19 loan tcf shekaran daya gabata amma kudin basu shiga asusun ajiyar ka ba zaka iya min magana ta page https://www.facebook.com/aelrufaiidris3  da yardar Allah xaa gyara maka damuwar ka sai dai ka jira shigowar kudi kawai Allah ka bamu nasara.  Ya hayyu ya qayyum Allah ka ciyar damu alheri.

Did you know you could become a Registered Nurse in the UK, without having a previous healthcare background? Here's how!

Image
Did you know you could become a Registered Nurse in the UK, without having a previous healthcare background? Here's how! The NMC (Nursing and Midwifery Council) in the UK permits prior learning, in any subject, to be recognised where it meets the course outcomes and requirements for applicants to apply for a pre-registration Msc. in Nursing. What this literally means is that applying, getting accepted and studying for an Msc. Nursing in the UK gives you the license to become a registered nurse. And, you don't need a background in any health related course; because they accept any subject. Pre-registration MSc Nursing in the UK is mostly spent in practice placements to gain practical nursing experience in hospitals, community homes, private clinics and community nursing teams ( https://www.bournemouth.ac.uk/study/courses/msc-adult-nursing ), and this is a two year postgraduate level course. One such University that does this program is Bournemouth University. The minimum classif...

NYIF N12.5B Disbursement: FG Approves 7,000 Disqualifies 1,003 (How to Check Your Name)

Image
The Federal Government of Nigeria has approved 7,000 applicants in the just concluded Nigerian Youth Investment Fund Application. About 10,000 applicants were shortlisted in the Nigeria Youths Investment Funds (NYIF) program, According to the Minister of Sport and Youth Development only about 7,000 persons were qualified for the loan and over 1,000 were disqualified. The Breakdown is as stated below:  Only 7,000 got FG approval Over 1,000 were disqualified while 721 were unqualified.  282 applicants were not approved  Unaccounted 997 The sports minister further refused in giving reasons for the above disqualification. The Minister also noted that 6,050 applicants qualified for the NYIF while funds were disbursed to a total of 5,285 applicants. Those who are shortlisted will receive a mail via their registered email address at the point of registration, Kindly note that the email is sent in batches, hence, do not panic when you do not see an email in a short while. The onl...

There was jubilation and excitement among thousands of residents of Jigawa State yesterday as the federal government’s monthly N5,000 cash transfer resumed in the state.

Image
There was jubilation and excitement among thousands of residents of Jigawa State yesterday as the federal government’s monthly N5,000 cash transfer resumed in the state. According to the state’s social security register, over 167,620 less privileged residents are expected to receive the payment amounting to N1.6 billion. During a visit to some of the payment points in the Kiyawa local government of the state, our correspondent saw hundreds of beneficiaries trooping to the venue with their cards for payment. According to one of the beneficiaries Hajara Rabi”u, the N5,000 monthly cash transfer has changed her life and that of her family. “I am too old to start any business, what I need now is something to keep my soul and body together for my remaining days on earth, thank God this N5,000 has given me relief,” she said. The training and communication officer of the state, Malam Mustapha Yakubu Madobi, said the ongoing payment exercise was for May and June. He added that two companies wer...

Albashin Gwamnatin tarayya Na N5000 Duk wata, ya fara samun Mutanen jihar Jigawa

Image
An yi murna da farin ciki ga dubban mazauna jihar Jigawa a jiya yayin da gwamnatin tarayya ke ci gaba da raba kudade na Naira 5,000 duk wata a jihar. Bisa ga rijistar jin dadin jama’a na jihar, sama da mazauna kasa 167,620 ne ake sa ran za su karbi kudin da ya kai Naira biliyan 1.6. A ziyarar da wakilinmu ya kai wasu wuraren biyan kudi a karamar hukumar Kiyawa ta jihar, ya ga daruruwan wadanda suka ci gajiyar shirin sun yi tattaki zuwa wurin da katunansu domin biyan su. A cewar daya daga cikin wadanda suka ci gajiyar tallafin, Hajara Rabi’u, kudin naira 5,000 duk wata ya canza rayuwarta da ta danginta. “Na tsufa da ba zan iya fara kowace sana’a ba, abin da nake bukata a yanzu shi ne abin da zai sa raina da jikina su hadu a sauran kwanakin da suka rage a duniya, na gode wa Allah da wannan Naira 5,000 ya ba ni sauki,” inji ta. Jami’in bayar da horo da sadarwa na jihar, Malam Mustapha Yakubu Madobi, ya ce ana ci gaba da gudanar da atisayen biyan na watan Mayu da Yuni. Ya kara da cewa, gwa...

Apply for Anaesthetic Nurse At The Economic Community of West African States (ECOWAS), Monthly Living Allowance of 683.13 USD.

Image
The Economic Community of West African States (ECOWAS) is a regional group of fifteen West African countries. Founded on 28 May 1975, with the signing of the Treaty of Lagos, its mission is to promote economic integration across the region. We are recruiting to fill the position of: Job Title : Anaesthetic Npromoted Location: Sierra Leone Category: ECOWAS National Volunteer (with Supervisory duties) Type of Contract: ECOWAS Volunteers Programme. Non–Family Position Expected Start Date: 1st February, 2022 Duration: One (01) year, with possibility for renewal (depending on budget availability and satisfactory performance) Preamble The ECOWAS Youth and Sports Development Centre (EYSDC), was created by the Decision A/DEC.13/01/05 of 19th January 2005 at Accra, Ghana as a specialized Agency of the Economic Community of West African States (ECOWAS). At the 32nd session of the ECOWAS Summit held in June 2007, the Heads of States and Government adopted a new approach to regional integration by...

Yan' Arewa Afarka kada ayi babumu: anbude Shafin neman Rancen Kudi daga N150million, Na biyu •N120million, Na Uku N100million, Na Hudu N80million, Na biyar N50million. Babban Bankin Kasa CBN Ne zai bayar Kai Tsaye Kubi Wannan Link Din domin cikewa,

Image
Babban bankin Najeriya CBN ya buɗe shafin neman rancen na tsarin kasuwancin manyan makarantu (TIES) abun da mai nema zai iya nema •N150million, Na biyu •N120million, Na Uku N100million, Na Hudu N80million, Na biyar N50million.  Wanda suka cancanta neman rancen nan su tabbatar suna da wadannan abubuwan.  •Valid mobile phone number (linked to ur NIN)  Bvn,NIN,TIN and Email address.  •Evidence of business registrationcertified true copies of relevant CAC document)  •Corporate bank account number of busines.  •First Degree and NYSC discharge certificate.  Ku latsa nan domin cikewa: https://cbnties.com.ng/register ©Ahmed El-rufai Idris

Apply Tertiary Institutions Entrepreneurship Scheme (TIES) CBN Loan

Image
The CBN, as part of its policy measures to address rising youth unemployment and underemployment, introduces the Tertiary Institutions Entrepreneurship Scheme (TIES). The Scheme aims to provide an innovative financing model that will boost job creation, enhance entrepreneurship development, and support economic growth. https://cbnties.com.ng is the ONLY approved portal for submission of applications APPLY NOW HERE BELOW:   https://cbnties.com.ng/ Note: The CBN will never charge you or ask you to pay to submit your loan application or to access the loan.. For further information and the guidelines. Please visit www.cbn.gov.ng

Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa, NCC na gayyatar masu fasahar sadarwa domin samun damar halartar babban taron baje kolin fasahar sadarwa ta shekarar 2021 Kuna iya cike form din gayyatar ta hanyar Shiga wannan Link Din

Image
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa, NCC na gayyatar masu fasahar sadarwa domin samun damar halartar babban taron baje kolin fasahar sadarwa ta shekarar 2021 inda za a zabi wadanda suka sami nasara tare bayar da kyautar zabar kuɗi ga na daya da zai sami Naira milyan 2.5 na biyu Naira milyan 1.5 na uku Naira milyan 1. A aikata da cikakken bayanai a kan sadarwa da sana'o'i Mai dauke da sunan kamfani a https://NCC.gov.ng/expo2021 An buɗe a ranar 19 zuwa 29 ga watan Nuwamba 2021.

Update: FG Disqualifies 1,003 Nigerians From N12.5bn Youth Investment Fund

Image
FG Disqualifies 1,003 Nigerians From N12.5bn Youth Investment Fund The Ministry of Sport and Youth Development says a total of 1,003 Nigerians who applied for the Nigeria Youths Investment Funds (NYIF) have been disqualified. The Minister, Sunday Dare, disclosed this during a press briefing at the State House in Abuja, where he noted that 7,000 out of 3.3 million applications were approved. Dare, who did not give further explanations as to why the remaining of the applicants were not approved for the funds, said 282 applicants were disqualified while 721 were unqualified. The total figure totaled 1,003. The Minister also noted that 6,050 applicants qualified for the NYIF while funds were disbursed to a total of 5,285 applicants. Dare, however explained that those who qualified for the funds but did not receive monies were due to reasons including a “wrong Biometric Verification Number (BVN) and the inability to pay into some accounts. Oct 27, 2021 “Some of our youths rejected the loans...

Ayau din nan gwamnatin tarayya ta fara biyan yan asalin jahar kano tallafin kudi Naira dubu biyar (5000)

Image
Ayau din nan gwamnatin tarayya ta fara biyan yan asalin jahar kano tallafin kudi Naira dubu biyar (5000) har ta tsohon watanin shida (6) under cash transfer programme bisa jagorancin gwamnatin tarayya RRR ( Rapid Response Register ) watannin baya da suka wuce aka fara kiran mutane a waya cewa sun yi rijistar RAPID RESPONSE REGISTER yayin da wasu aka aika musu da sakon inda zasu ji su kai bayanin su.  •BVN •Account No •Bank Name Da dai sauransu.  Kamar dattajai iyayen mu wanda basu da account number ana basu kudin hannu da hannu, an fara biyan kudaden a wasu jahohi dake arewancin najeriya.