Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa, NCC na gayyatar masu fasahar sadarwa domin samun damar halartar babban taron baje kolin fasahar sadarwa ta shekarar 2021 Kuna iya cike form din gayyatar ta hanyar Shiga wannan Link Din


Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa, NCC na gayyatar masu fasahar sadarwa domin samun damar halartar babban taron baje kolin fasahar sadarwa ta shekarar 2021 inda za a zabi wadanda suka sami nasara tare bayar da kyautar zabar kuɗi ga na daya da zai sami Naira milyan 2.5 na biyu Naira milyan 1.5 na uku Naira milyan 1.



A aikata da cikakken bayanai a kan sadarwa da sana'o'i Mai dauke da sunan kamfani a https://NCC.gov.ng/expo2021


An buɗe a ranar 19 zuwa 29 ga watan Nuwamba 2021.

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?