Yan' Arewa Afarka kada ayi babumu: anbude Shafin neman Rancen Kudi daga N150million, Na biyu •N120million, Na Uku N100million, Na Hudu N80million, Na biyar N50million. Babban Bankin Kasa CBN Ne zai bayar Kai Tsaye Kubi Wannan Link Din domin cikewa,


Babban bankin Najeriya CBN ya buɗe shafin neman rancen na tsarin kasuwancin manyan makarantu (TIES) abun da mai nema zai iya nema •N150million, Na biyu •N120million, Na Uku N100million, Na Hudu N80million, Na biyar N50million. 


Wanda suka cancanta neman rancen nan su tabbatar suna da wadannan abubuwan. 



•Valid mobile phone number (linked to ur NIN) 

Bvn,NIN,TIN and Email address. 


•Evidence of business registrationcertified true copies of relevant CAC document) 


•Corporate bank account number of busines. 

•First Degree and NYSC discharge certificate. 


Ku latsa nan domin cikewa:

https://cbnties.com.ng/register

©Ahmed El-rufai Idris

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?