Posts

Showing posts from January, 2022

CBN’s 100 for 100 beneficiaries could access N5bn per obligor in loan support

Image
The Central Bank of Nigeria (CBN) has set a maximum of N5 billion long-term loan facilities per obligor for the acquisition of plants and machinery, as well as working capital, to support private sector companies,  the apex bank said as it released guidelines for its “Policy on Production and Productivity” initiative, through the “100 projects for every 100 days” project. The CBN guidelines explained that the production for productivity initiative was designed to support the Federal Government‘s drive towards boosting productivity and economic diversification.  The bank also added that on the approved amount per obligor, any amount above N5 billion per obligor would require special approval of its management The CBN in November unveiled its new 100 for 100 PPP (Policy on Production and Productivity) which it said is aimed at supporting 100 companies that have the greatest potential to achieve significant scale in their local production for domestic consumption and exports. The...

Sabuwar Sanarwar Ranar Karbar ATM ga Membobin (SEIFAC) Duba Sanarwar Anan

Image
Masu cin gajiyar shirin samun rance na kungiyar manoma ta seifac zasu fara karbar katin ciran kudi ATM card ranar litinin din nan, mambobin kungiyar zasu je da National ID card da naira dari biyar ( 5 0 0 ) domin karba katin ATM.  Kungiyar manoma ta SEIFAC sun ce ban da Jahohi goma cikin wanda zaa rabawa katin ATM din. Gombe, Sokoto, Borno, Abia, Enugu, Rivers, Delta, Anambra, Imo, and Ebonyi sai rukuni na gaba zaa raba wa jahohin .  Seifac wani tsari ne yake karkashin bayar da rancen noma na Anchor Barrow Programme.  ©Ahmed El-rufai Idris  Allah ya ciyar damu alkhairai 💦

FCMB Offers ₦200,000 School Emergency Loans – Apply Now

Image
FCMB Offers ₦200,000 School Emergency Loans – Apply Now. Customers and potential customers of First City Monument Bank (FCMB) can now access a higher loan up to N200,000 through the bank’s quick loan product, known as FastCash. This, it said, was in a bid to help Nigerians deal with financial challenges and meet urgent needs without hassles. The loan product equally has additional benefit to spread the loan repayment for up to three months, meaning that, customers can now pay back lower amounts each month while accessing higher borrowings than before. A pply Now FastCash, the bank said, is a personal instant loan product that is convenient, paperless, and available to existing customers and non-customers, as it requires no collateral and is open to both salaried and non-salaried customers. FastCash is like other innovative loan products from the bank, such as Salary Plus. Apply Now Commenting on the products, the divisional head, Personal Banking of FCMB, Mr Shamsideen Fashola, stated ...

Sanarwa Ga Wadanda Ankayiwa Approved Amma Har Yanzu Ba'a Biyasu ba.

Image
Sanarwa Ga Wadanda Ankayiwa Approved Amma Har Yanzu Ba'a Biyasu ba.  Karku Yarda Kusa Hannu ga Takardar Dake Nuna Cewa Kun Karbi Kayanku Har sai Kun Tabbatar da Cewa Kun Karba Abin Nufi Shine Idan Kun Tabbatar da Babu Wata Matsala,  Domin sa Hannunku ga Wannan Takardar Shine Yake Nuna Alamar Cewa Kayanka Sun isa Gareka Lafiya Kalau ba Tare da Wata Matsala ba.  Wannan Dokace Mai Zaman Kanta invoice Kenan Wanda Vendor Naka Zai Turoma Sai Kasa Mata Hannun Cewa Ka Karbi Kayanka Lafiya Kalau Kaga Kuwa idan Har Yazan Kasa Hannu Wata Matsala Tabiyo Baya Kaga Bakada Wata Hujja da Zakace Ba'a Baka Kayanka ba,  ko Kuma Kudin Kaba.  Da Yake ita Gwamnati Batace abaiwa Kowa Kudiba Amma Tace Abaiwa Mutun Abinda Yace Lokacin Neman Rancensa Wannan Takardar da Mutun Kesama Hannu Alamace ta Nuna Cewa Ya Karbi Kayansa Koda ko Kudine Anka Bashi Maimakon Kaya Kuma ita Wannan Takardar da Mutun Kesama Hannu itace Vendor Zaiyi Amfani da ita Domin Kare Kansa Wajan Nunawa Yace Kaya Abaka...

You can now download the whitefield foundation app Click Link Below To Download

Image
  Help is here again and again! Unto the next level.  You can now download the whitefield foundation app on google play store 🇳🇬 Nigeria.  Learning just got easier.  Level One Closes on Sunday January 30, 2022.  Level Two Opens on Tuesday, February 1, 2022.  Hurry now and complete your level one to qualify for the next level.  ( To the Apple phone using participants; stay patient, we are working on the iOS version and it will be out soon)  Download Now: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.whitefield All courses will still be available and accessible through the web portal.  https://www.equip.whitefieldfoundation.ng This has been made possible with the support of our partners led by The CocaCola Foundation.  Other partners include sterling one foundation, sterling bank, msme Africa, Africanfarmer, Megalios IT, Capstone Resource Centre and Kano State Ministry of Youth & Sports Development  #equip60000 ... partnershi...

₦20,000 Alert: FG Special Works Programme Payment Begins

Image
FG ₦20,00 Special Works Programme Payment Begins – A member of the popular Nigerian forum, Nairaland is very pleased with the way the federal government Special Works Programme is going. According to him, he expressed his happiness over the fund payment of N20,000 from the FG Special Works Programme. In his words, he thanked the Federal government for ensuring he was among the successful beneficial of the programme. According to him, he claimed that the payment will last for 3 months. This means he will be getting roughly N60,000 payment from the federal government. I heard Every participant will be paid 20,000 for three months. I just received payment for the first month this evening. Oh boy.. Just in time for Sallah Kindly note that the Mr President recently gave an order to initiate the payment of the Special Works Programme salary to all the successful beneficiaries. Source: https://www.recruitmenttrust.com/fg-special-works-programme-payment-begins/

Yanzu yanzu: NSCDC, ta Saki sunayen mutane 5,000 da suka yi nasarar Samun aikin hukumar a shekarar 2022. Kubi ta adreshin dake Kasa domin duba jerin sunayen

Image
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta fitar da sunayen mutane 5,000 da suka yi nasarar shiga aikin hukumar a shekarar 2022. Ana sanar da wanda suka ga sunayen su, su ziyarci ofishin hukumar dake gwamnatin tarayya sauka Abuja daga ranar 8 ga watan February, 2022 don shigar da bayanai su.  Domin gano ko kana cikin sunayen mutane dubu biyar da hukumar zata dauka aikin tsaron farin kaya Civil Defense ziyarce manhajar nan dake kasa shigar da #Application_number dinka tare da lambar wayarka wacce kayi rijista lokacin neman aikin.  http://cdfipb.careers ©Ahmed El-rufai Idris

Stanbic IBTC Offers Loan of up to ₦10m - Have you Applied for this Loan? - Apply Now

Image
Customers of Stanbic IBTC Bank in need of a credit facility to meet their medium-term financial obligations can now access up to N10 million through a package known as Smart Loan digital solution. A statement from the lender explained that the Smart Loan digital facility is available to customers with a mutual fund investment with Stanbic IBTC Asset Management. This enables them to access the instant and quick paperless loan facility of up to N10 million, empowering them to meet their financial needs while also maintaining a healthy cash flow. Stanbic IBTC Bank, a subsidiary of Stanbic IBTC Holdings Plc, explained that it designed this product because the devaluation of the naira due to the global economic downturn has reduced disposable income as more naira is required to maintain the current level of expenditure and consumption. This is more so, given that the economy is largely import driven and there is a need for people to access funds seamlessly from their financial partners. It ...

Start 2022 with this ₦2.8M Business Grant - Get this Money now and Grow your Small Business - Apply Now!

Image
Start 2022 with this ₦2.8M Business Grant - Get this Money now and Grow your Small Business - Apply Now! How To Apply For 2022 Tony Elumelu Foundation $5000 Grant (Over N2.8M Business Grant) The Tony Elumelu Foundation (TEF), the leading philanthropy empowering young African entrepreneurs across all 54 African countries, has opened applications for the 2022 TEF Entrepreneurship Programme on https://www.tefconnect.com   African entrepreneurs with business ideas or existing businesses under 5 years are encouraged to apply now for $5000 seed capital, mentorship, business management training and more on the 2022 Tony Elumelu Foundation Entrepreneurship Programme Since 2015, the TEF Entrepreneurship Programme – the only African-funded entrepreneurship catalyst of its kind – has empowered 15,847 African entrepreneurs with a non-returnable seed capital of $5,000 each; twelve weeks of business management training; access to experienced mentors; and membership to Africa’s largest entreprene...

Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Sabon Tallafin Inganta Tsarin Kasuwanci Na ’Yan Kasuwar Najeriya >> Duba Yadda Zaku Cike

Image
Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Sabon Tallafin Inganta Tsarin Kasuwanci Na ’Yan Kasuwar Najeriya >> Duba Yadda Zaku Cike Hukumar NITDA, NCAIR, da hadin guiwar wani kamfanin kasa da kasa na jafan wato JICA sun bude wani sabon shiri domin yiwa mutane training har na tsawon watanni biyar  Shirin zai maida hankaline akan kirkire kirkiren fasahan zamani  Sannan an kirkiri wannan program dinne saboda ataimakawa masu kasuwanci (entrepreneur)  Wanda zai iya cika wannan abun kuma shine  1. kungiya koh kuma mutum daya ma ana idan kunada wata kungiya mai ma ana da kuma business plan kuma ta shafi wannan fanin zaku iya cikewa da sunan ta kuma kungiya da zata taimakawa tattalin arzikin Nigeria 2. Kungiya ko mutum daya da sukeson bude kamfani  domin fara kasuwaci a Nigeria  3. Dole mutum yakai shekara 18 wanda yayi kasa da haka bazai samu daman shiga wannan shiribah  4. Sannan dukkan bangaren kasuwanci zasu iya shiga kamar noma kiwon lafiya dadai sauransu  Yadd...

Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Sabon Tallafi Da Horo: Shirin a bude yake ga duk ‘yan Najeriya masu fama da kowace irin nakasa

Image
Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Sabon Tallafi Da Horo: Shirin a bude yake ga duk ‘yan Najeriya masu fama da kowace irin nakasa INA MASU NAKASA !!! Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA), karkashin kulawar Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital ta yi kira ga ‘yan Najeriya masu fama da nakasa da su nemi shirin karfafawa na tsawon kwanaki 5 akan fasahar dijital da kasuwanci. An buɗe manhajar yau, 11 ga Janairu, 2022 zaa  rufe ranar 18 ga Janairu, 2022. GABATARWA Daya daga cikin ka’idojin da NITDA ta gindaya shi ne samar da wayar da kan jama’a ta hanyar sadarwa da kuma tabbatar da samun dama ga duniya baki daya domin inganta yaduwar IT a dukkan bangarori na rayuwarmu ta kasa. A cikin layi daya da wannan, NITDA tana ƙaddamar da shirin haɓaka iya aiki ga mutanen da ke da nakasa (PLWDs) don haɓaka manufar haɗa dijital ta NITDA a tsakanin wannan fannin. Manufar Mai Girma Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Dijital, Farfesa Isa Ali Ibrahim (Pantami), FNCS, FBCS, F...

PRESS STATEMENT: NIMC Servers Are Most Secure for Identity Management. -NIMC COM.

Image
PRESS STATEMENT NIMC Servers Are Most Secure for Identity Management.

Anfara Bayar da Shedar Satifiket Ga Masu cin gajiyar Tallafin Gidauniyar Whitefield Foundation Kubi ta Adreshin Dake Kasa Domin Kallo Kalar Satifiket Din

Image
Gidauniyar whitefield foundation tafa bayar da Shedar Satifiket Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Horas Da Matasa Da Bayar da Tallafin N250k Ga Kowa Acikinsu,  Kamar Yadda Gidauniyar Ta wallafa A Shafinta Na Facebook,  Ga Abinda Suka Wallafa Yanzu A Shafinsu Cikin Harshen Turanci,  akasa:  Thank you for your patience and understanding as we progress with EQUIP.  Apologies for the technical issues, the technical team is working to fix it.  Congratulations to those that have completed level one but never mind the access is still valid so we will all finish.  #equip60000 #whitefieldfoundation #thecocacolafoundation

Subahanallah: Wannan Sanarwar Tanada Matukar Muhimmanci ga duk mai Amfani da Asusun Banki a Najeriya Kudaure Kuyi Share Dan Allah domin sauran Mutane Sani Suma

Image
Hakan sai ya zama darasi ga yan baya, mu sane duk wani rance da gwamnatin tarayya ke bayarwa bata bukatar mutum biyan kudi ta hanyar amfani da sakon #OTP.  Idan muka samu sakon da bamu fahimta ba muyi kokarin tuntubar wanda suka fi mu sani, kada muyi saurin yin abu ba tare da mun yi shawara dana kusa damu ba.  Allah ya kare mu daga dukkan sharrin mutum da aljan.

If you have received your EQUIP START LOGIN mail here is how to access and navigate to the course On Screenshort:

Image
If you have received our EQUIP START LOGIN mail here is how to access and navigate to the course: 1. Go to https://www.equip.whitefieldfoundation.ng   2. Click login.  3. Input email and password used to register.  4. You get to DASHBOARD 5. From dashboard click COURSES  6. From courses click EQUIP LEVEL ONE.  7. click VIEW COURSE  8. click CONTINUE COURSE 9. Click on the links (23 lessons) twitch each video or download the audio.  10. Attempt the QUIZ at the end of each section. All steps In Screenshort Are Below Here: 

Yanzun nan Equip whitefield foundation sun Sake Aikawa Masu Cin Gajiyar Shirin Bayar da Tallafin N250K Sako ta Email Kowa Ya Duba Ko Antura Masa Wannan Sakon

Image
 Ya kai mai koyan EQUIP, Shirin ku na EQUIP 'Mataki na ɗaya' ya fara YANZU. Damar zinariya don canza rayuwar ku! Yanzu, kafin a fara, da fatan za a karanta a hankali ta cikin URUMAR da ke ƙasa. Sannan bi matakan. #1. Akwai darussa guda 23 a ‘Level One’, kuma dukkansu WAJIBI ne. #2. Fara da 'Adireshin Maraba' na Funmi Johnson(Mrs) - Shugaba, Gidauniyar Whitefield don samun duk umarni. #3. Don SHIGA: Shigar da imel da kalmar wucewar ku mai rijista. #4. Kalmar wucewa: Idan kun manta kalmar sirrinku, yi amfani da hanyar haɗin kalmar sirri da kuka manta don sake saitawa kuma duba imel ɗin ku don hanyar haɗin don sake saita kalmar wucewa. #5. Ci gaba don Ɗaukaka Bayanan Bayanin ku. #6. Danna kan Darussan kuma fara da 'EQUIP LEVEL ONE'. #7. Dashboard ɗin zai nuna jimillar adadin abubuwan da kuka aiko muku sannan daga baya maki/maki bayan kun gwada kwasa-kwasan kuma ku ɗauki tambayoyin (Jimlar yawan tambayoyin shine 66 kuma jimlar yuwuwar maki/maki shine 330). Kuna iya ...

Labari Mai dadi ga wadanda Aka Yiwa Approved na Non-interrest Loan Nirsal, Masu Jiran Kudinsu Daga Hannun Vendors

Image
Bayan samun Approved na Tsawon Watanni Uku Zuwa tun daga September 2021 Zuwa November 2921,  Bankin Vendors da aka wakilta domin Bawa masu Neman Rance Sun Karbi bayanai na Mafiya Yawan Wadanda Suka Samu Amincewa da Rance Marar Kudin Ruwa,  To mafiya yawan mutanen da suka bada bayanansu basu samu Dukkan Abubuwan da suka Nemaba,  Tun daga Kayan da Nirsal Sukace Zasu Bayar Da Kudi Ga Vendors Sukuma Vendors Su Siyawa Mai Neman Rance Kaya,  Har Takai Ga Kudin Ma Mafiya Yawan Mutane Basu Samu ba,  Labari Mai Dadi Da Mukeson Sanar Da Duk Wanda Ya Fuskanci Wannan Matsalar Ya Kwantar Da Hankalinsa Domin Kuwa A Halin Da Ake Ciki Yanzu Nirasal Ta fara Budewa Masu Neman Rancen Account Nata,  Ta Fara aika Musi Da Account Number,  Duk Wanda Yaga Sakon A Account Number A Wayarsa Toya Kwantar Da Hankalinsa  Kudinsa Nakan Hanya Da Yardar Allah Allah Yasa Mu Dace Ameen 

Wanda Bai cike ba yake yacike, Shafin abude yake yanzu Haka: A.A. ZAURA Zai bayar da tallafin N200m ga ‘yan asalin Jihar Kano 10,000 da ke karatun jami’o’i da manyan makarantu da kwalejojin ilimi na Najeriya Kubi ta Adreshin dake kasa domin Yin Rijister Tallafin

Image
Wani dan takarar gwamna a jam’iyyar APC a Kano, Abdulsalam Abdulkarim, ya bayar da tallafin N200m ga ‘yan asalin Kano 10,000 da ke karatun jami’o’i da manyan makarantu da kwalejojin ilimi na Najeriya. Dan takarar, wanda aka fi sani da AA Zaura, yana bayar da wannan tayin ne ta gidauniyar taimakonsa mai suna AA Zaura Foundation. “Kamar yadda na yi alkawari a lokacin sakona na sabuwar shekara ta 2022, bana za mu fadada ayyukanmu da tsare-tsare daban-daban ta gidauniyar AA Zaura. Wani bangare na cikar ya samu nasara,” in ji Mista Zaura a wata sanarwa da ya aikewa DAILY NIGERIAN. “A duniya baki daya mabudin ci gaban kowace al’umma shi ne ilimi, don haka, ina ba wa dalibai 10,000 na jihar Kano da ke karatu a kowace babbar jami’a ta Najeriya da kudi N20,000 kowanne. "An fitar da cikakkun bayanai game da ka'idojin zaɓi a cikin gidan yanar gizon: https://aazaura.org.ng/education-support-fund/ “Mun sanya fom ɗin cikin sauƙi don cikewa, wanda bai buƙaci fiye da mintuna 5 na lokacin mai ...

Yan Arewa Mu Farka: Rundunan sojojin ruwa na Najeriya zasu dauki sabbin ma'aikata Za'a rufe manhajar daukar ma'aikatan 13 ga watan February 2022. Kubi ta wannan Adreshin Domin Cike Form Din Neman Aikin

Image
Rundunan sojojin ruwa na Najeriya zasu dauki sabbin ma'aikata Za'a rufe manhajar daukar ma'aikatan 13 ga watan February 2022 .  Ku tabbatar kun cike dukkan ka'idojin da rundunan sojojin ruwan ta gindaya domin samun nasarar cin gajiyar shiga aikin.  Dalilai barkatai da suke hana mutanan mu samun duk wani abu da gwamnatin tarayya ta bude, rashin karanta sharudan dake cikin manhajar.  Wurin neman aikin ko cike wani abu daban da gwamnatin tarayya ta bude ba'a bukatar mutum yayi gagawa abu a hankali wurin cikewa, ka tabbata abun da suka tambaya kasa a wurin kada ka sanya musu abun da basu bukata ba.  Karanta ka'idojin yana da mutukar mahimmanci ga mai nema domin ta nan ne kadai zaka iya gano abubuwan daya dace ya nema dasu,dole mu bi a hankali mu natsu wurin karanta bayanai da hausa ko da turanci duk abun daka gani ba kayi tambaya ga wanda suka iya karatun turanci yafi dacewa ma kaje cafe idan har ka tabbata sun iya aiki zaka iya zuwa wurin su.  Shawara ga masu nema ...

Lamunin COVID-19 TCF: NMFB ta ci gaba da Amincewa da Bayar da Lamuni, kira ga Masu nema

Image
Lamunin COVID-19 TCF: NMFB ta ci gaba da Amincewa da Bayar da Lamuni, kira ga Masu nema Bankin Microfinance na Nirsal ya yi kira ga masu neman CIVID-19 Targetted Credit Facility Loan Scheme da su duba matsayinsu na Amincewa yayin da suke ci gaba da amincewar bayar da rance ga waɗanda suka cancanta. Janairu 2021 ya kasance abin tunawa don bayar da rance wanda bankin zai iya maimaitawa, wanda ya haifar da kira ga masu nema a cikin Janairu, 2022. Ga hanyoyin da mutum ya kamata yabi don duba Matsayin rancen sa na COVID-19 TCF 1. Bude https://covid19.nmfb.com.ng 2. Idan yayi lodi, zaɓi nau'in rancen da mai nema ya nema. Ko dai SME ko na magidanta    https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans (na Gida), https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan (SME) 3. Shigar da BVN naka. 4. Za a nuna martani lokacin da ka shigar da BVN. (A) Idan ta ce an amince da rancen ku, zai ɗora bayanan ku yana neman karɓar tayin rancen ku. Ci gaba don kammala aikin kuma shigar da sunan banki da lambar asusun ku. Ka g...

COVID-19 TCF Loan: NMFB continues Loan Approval and Disbursement, calls on Applicants

Image
COVID-19 TCF Loan: NMFB continues Loan Approval and Disbursement, calls on Applicants The Nirsal Microfinance Bank has called on the applicants of the CIVID-19 Targetted Credit  Facility Loan Scheme to check their Approval status as it continues with loan approval and disbursement to eligible beneficiaries. January 2021 was memorable for the disbursement of the loan which the bank may have replicated, prompting the call on the applicants in January, 2022. General Guide for Checking COVID-19 TCF Approval Status 1. Open https://covid19.nmfb.com.ng 2. When it loads, select the type of Loan you applied for. Either SME or Household or use https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans (for Household), https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan (SME) 3. Enter your BVN. 4. A response will be displayed when you enter your BVN. (A) If it says your Loan has been approved, it will load your details asking you to accept your Loan offer. Proceed to complete the process and enter bank name and your account nu...

Wanda suka samu sakon nan dazu, sakon yana nufin Kuna ɗaya daga cikin mutane 60,000 da aka zaɓa don shiga wannan shirin EQUIP. Duba matakan da zakubi Domin amfana da Tallafin N200,000 Kyauta daga Gwamnati

Image
Wanda suka samu sakon nan dazu, sakon yana nufin Kuna ɗaya daga cikin mutane 60,000 da aka zaɓa don shiga wannan shirin EQUIP. An amince cewa kun shirya don fara wannan tafiya mai ban mamaki, wannan babbar dama ce a gare ku don samun sabbin ƙwarewa da sabunta tsoffin ƙwarewa.  Abun daya fi dacewa ku sane game da shirin.  Shirin EQUIP zai yi aiki na tsawon makonni takwas, kuma duk zama da hulɗar za su faru kusan. Za a yi rikodin azuzuwan dijital, azuzuwan rayuwa, da ƙari mai yawa. Mabuɗin Shirin Kwanan Wata Makon Shiga: Janairu 3 - 8, 2022. Duration: Janairu 3 - Fabrairu 25, 2022 EQUIP yana farawa da Mataki na ɗaya, wanda ya haɗa da aikin yi da horar da kasuwanci. Za ku sami satifiket bayan nasarar kammala mataki na ɗaya. Daga nan za ku ci gaba zuwa mataki na biyu da na gaba inda za ku sami damar samun tallafin har zuwa N200,000.  Za mu kuma samar muku da app (android kawai) don ba ku mafi kyawun gogewa mai yuwuwa. Matakai na gaba: Za ku sami imel a cikin mako 1 mai zuwa m...

Npower Batch C Payment: Why November was removed from Payrol Tab, NASIMS explains change of plan

Image
Npower Batch C Payment: Why November was removed from Payrol Tab, NASIMS explains change of plan Fear gripped the Batch C Stream 1 Npower beneficiaries following the removal of November from the "Pending" outstanding payment on the beneficiaries Payrol Tab at www.nasims.gov.ng . The month of November was added on Friday on the Payrol Tab, representing double payment initiated for disbursement by the beneficiaries' Banks. However, the National Social Investment Management System (NASIMS) has communicated a change of plan, stating that all outstanding Payment of the beneficiaries would be cleared but separately. According to NASIMS, the payment will now be made one after the other. That is, it will no longer come as two months or three months payment in one bulk of credit Alert. "The removal of November payment earlier added to payroll tab today was deemed appropriate after careful review to halt an error ensuring simultaneous payment and hitch-free payment gateway is ...