Sabuwar Sanarwar Ranar Karbar ATM ga Membobin (SEIFAC) Duba Sanarwar Anan


Masu cin gajiyar shirin samun rance na kungiyar manoma ta seifac zasu fara karbar katin ciran kudi ATM card ranar litinin din nan, mambobin kungiyar zasu je da National ID card da naira dari biyar ( 5 0 0 ) domin karba katin ATM. 


Kungiyar manoma ta SEIFAC sun ce ban da Jahohi goma cikin wanda zaa rabawa katin ATM din. Gombe, Sokoto, Borno, Abia, Enugu, Rivers, Delta, Anambra, Imo, and Ebonyi sai rukuni na gaba zaa raba wa jahohin . 


Seifac wani tsari ne yake karkashin bayar da rancen noma na Anchor Barrow Programme. 


©Ahmed El-rufai Idris 

Allah ya ciyar damu alkhairai 💦

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?