Yanzu yanzu: NSCDC, ta Saki sunayen mutane 5,000 da suka yi nasarar Samun aikin hukumar a shekarar 2022. Kubi ta adreshin dake Kasa domin duba jerin sunayen


Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta fitar da sunayen mutane 5,000 da suka yi nasarar shiga aikin hukumar a shekarar 2022.


Ana sanar da wanda suka ga sunayen su, su ziyarci ofishin hukumar dake gwamnatin tarayya sauka Abuja daga ranar 8 ga watan February, 2022 don shigar da bayanai su. 


Domin gano ko kana cikin sunayen mutane dubu biyar da hukumar zata dauka aikin tsaron farin kaya Civil Defense ziyarce manhajar nan dake kasa shigar da #Application_number dinka tare da lambar wayarka wacce kayi rijista lokacin neman aikin. 


http://cdfipb.careers


©Ahmed El-rufai Idris

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?