Gwamnatin Tarayyar ta bullo da sabon shirin taimakawa matasa Najeriya



Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin ma'aikatar jinkai ta kasa, ta fito da wani sabon shiri da za ta taimaki al'ummar Najeriya na tsawon shekaru biyar (5).

Wannan shiri zai karkata ne domin taimakawa matasa Najeriya domin dogaro da Kai. Ministan jinkai Hajiya Sa’adiya Umar Farouq ce ta bayyana haka ga Manema Labaran a ranar Laraba da ta gabata.

Ta bayyana cewa nan gaba kadan zasu bayyana hanyoyin da mutane zasu domin samun wannan tallafi cikin sauki.

Ku ci gaba da kasancewa da wannan shafi domin samun Cikakken rahoto.




Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?