Hoton Mace Musulma ta farko da ta rike mukamin janar na ‘yan Sanda a kasar Somaliya



Shafin Aljazeera na Manhajar Facebook ya wallafa hotunan wata jajritacciyar Mace, Musulma ta farko da ta rike Mukamin Janar na Hukumar Jami’an tsaron ‘Yan Sanda na Kasar.

Zakia Hussen Ahmed kenan, Mace kuma Musulma ta farko da ta kai mukamin Janar a Rundunar ’Yan Sandan kasar Somaliya.

Wannan ya sanya mutane na ta jinjina a gareta bisa jajircewarta, akan wannan aiki nata har takai wannan mukami Wane fata zaku yi Mata?


📷: Aljazeera/Twitter

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?