Wata Mota tayi hatsari a hanyar Lokoja, duka Fasinjoji sun rasu


 Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun nuna cewa wata Mota kirar Homa ta yi hatsari a babbar hanyar Lokoja zuwa Abuja, inda duka Fasinjojin da ke motar suka rasu.

Lamarin ya faru ne a ranar Talatar da ta gabata 22 ga watan Fabrariru na 2022.

Majiyarmu ta tabbatar da cewa direban motar ya dauko Fasinjoji ne daga garin Benin da ke jihar Edo, zuwa jihar Kano.


Sai dai a hanyar tafiyar ne wannan Lamari ya faru dasu. Allah ya jikansu da rahama.

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?