Hanya mafi sauƙi da zaka samu dubban kudade a Facebook


 

Da farko idan ka samu babbar wayarka mar karfin Network, sai ka bude Shafin Facebook. A wannan shafin akwai hanyoyi da dama da zaka bi ka samu kudi masu yawan gaske a Facebook.


Hanya ta farko ita ce, hanyar tallata hajarka, ko Kuma ka dinga tallatawa wani yana sallamarka a hankali. Mutane da dama sun jaraba wannan hanyar Kuma sun samu kudade masu yawa.

 

Hanyar ta biyu kuma hanyar bude wani shafi mai yawan mutane, ka bude Masa Website, ka kirkiri blog, Sannan ka yi kokarin sanya AdSense akai.


Duk idan mutum 10,000 suka shiga suka kalli labarin zaka samu kimanin dala 100. Wanda yake daidai da Naira dubu hamsin da biyar 55000 a kudin Kasar Najeriya.

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?