Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji a kano ya hallaka tsohuwa yar shekara 80 ta hanyar jefata rijiya


 

Innalillahi wainna ilaihirrajuun 

Wannan Rashin imani dame yayi kama Subahanallah 



Matashi dan shekara 25 mai suna Naziru Magaji daga jihar kano yayi sanadiyyar  hallaka wata  tsohuwa ta hanyar jefata rijiya mai kimanin shekara 80 a duniya

Innalillahi wainna ilaihirrajuun 



An tambayi matshin dalilin yin hakan yace shima bai saniba kawai yasan yasha Kwaya kafin faruwar hakan


Hasbunallahu wani'imal wakeel ya Allah ka tsare mana imanin mu kasa mugama lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?