SUBHANALLAH, Yanzu-Yanzu Bom ya fashe a unguwar Shanono da ke jihar Kaduna


 


Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun nuna cewa yanzu haka wani Bom ya fashe a unguwar Shanono da ke Karamar hukukar Rigasa ta jihar Kaduna.


Wannan ya faru ne biyo bayan ta'addacin da aka yi a tashar jirgin kasa da ke Kaduna, da Kuma kashe matafiya da ake ta yi a hanyar Kaduna zuwa babban birnin tarayya Abuja.


Zuwa yanzu dai ba a tantance adadin mutanen da Suka rasa rai ba, da Kuma wadanda Suka ji raunuka. Cikakken rahoto na nan tafe.

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?