YANZU-YANZU: Mutumin da ya rasu yana salla a Masallaci ya farfado


 

Rahotannin da suke shigo mana yanzu sun bayyana mana cewa Mutumin da ake zargin ya mutu a Masallaci, bayan an kai shi gida za ayi masa wankan jana'iza, sai aka ji shi yana motsi, ashe doguwar suma ya yi



Dazu dai ne aka wallafa Labarin cewa Mutumin ya fadi a Masallacin yana tsaka da salla.


Sai dai majiyoyin da suke bayyana sun nuna cewa yanzu haka ya dawo da ransa.



Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?