ALLAHU AKHBAR: Sunan Allah ya bayyana a goshin Shehu Dahiru Bauchi
Sunan Allah ya bayyana a goshin Shugaban Darikar Tijjaniya na Kasa, Sheikh Dahiru Uthman Bauchi, Allah yakara Shehi Karama.
Wannan Lamari ya jawo cece-kuce a kafafen sadarwa na zamani. Wanda wasu ke daukar abin kamar karya ko Kuma almara.
Sai dai wasu na ganin wannan zance kamar zai taba martabar Shehu ne. Me zaku ce?

Comments
Post a Comment