ALLAHU AKHBAR: Wata Mata Ta Rasu A Wurin Tafsiri Cikin Birnin Zariya

 



Rahotannin da ke shigo mana sun bayyana mana cewa  wata mata ta rasu a wurin Tafsiri cikin birnin Zariya da ke Jihar Kaduna.


Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwan Wannan Baiwar Allah, Wanda Allah ya karbi rayuwanta a lokacin Ana gudanar da Tafsirin al'kur'ani Mai Girma  a cikin kwalejin Alhuda-huda dake zariya.


In Allah ya yarda za'a gudanar da Sallar janaizanta a yau laraba, da misalin karfe 2:00 na rana. 


A kofar Doka zariya. Allah ya gafarta mata.

 


Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?