INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN: Ta rasu tana Azumin Ramadana
Yanzu muke samun Labarin cewa Allah ya karɓi Rayuwanta da azumi a bakinta!
Kafin Rasuwarta ta sanar da Yan Uwanta cewa Tanaji a Ranta kamar baza ta kai karshen Ramadan ba, Allah ya gafarta mata Yasa Al-jannah ce makomar ta.

Comments
Post a Comment