Yanzu-Yanzu: Kwamitin Masallacin Apo ya janye dakatarwar da ya yiwa Sheikh Nura Khalid daga Limanci




Rahotanni Sun Nuna Cewa Kwamitin Masalacin Apo Dake Abuja Ya Janye Dakatarwar Da Suka Yi Wa Sheik Nuru Khalid Daga Limanci.


Wannan ya biyo bayan kwanaki biya da dakatar da shehin Malamin bisa ya yi magana Kan tabarbarewa tsaro a Najeriya.


Inda Yan Najeriya Suka nuna rashin jin dadinsu game da dakatar da shi da kwamitin ya yi.


Sai dai a yau Litanin Kwamitin ya fitar da Sanarwa cewa ya janye dakatarwar da ya yi.

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?