YANZU-YANZU: Bayanan Sirri na Kara Bayyana Cewa Malam Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila, Da Rurum, Sun koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso duba wannan Bayanan👇


YANZU-YANZU: Yau ake sa ran Malam Ibrahim Shekarau zai koma Jam'iyyar NNPP ta Sanata Rabi'u Musa Kwankaso.


DAGA Bashir Abdullahi El-bash


Kamar Yadda Shafin Jam'iyyar NNPO ya Wallafa A Facebook: 


Yanzu Kuma Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya kammala shirye-shiryen ficewa daga jam'iyyar APC zuwa (NNPP).




Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?