Anzo wajen: masu kudin internet na PI Network Suna gab da Samun farin ciki a rayuwarsu!


Anfara Karbar Coins Na PI Network A Matsayin Kudin Internet A Duniya 


Kamar yadda Zaku iya ganin Hotuna  Mutanen Da Suka Fara siye da siyarwa a Wasu Kashen Ciki Harda Cikin Kasar Nan Ta Najeriya,  


Shawara ga duk wanda yasan yanada PI Network Ya Kara Kulawa Dashi Domin Ana Gab Da Samun Alkahiri Mai Girma Insha Allah! 
















https://www.bzglobalservice.com.ng/

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?