Bayanin yadda zaku nemi aiki a Tashar Arewa24 da adreshin da zakubi domin cikawa yanzu!


AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa ta farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa. 

An kirkire ta a Kano, Nigeria, a halin yanzu AREWA24 tana da shirye-shirye 11 na kashin kanta da suka kunshi nishadantarwa da rayuwar yau da kullum--duk a harshen Hausa. 

Burin AREWA24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, banbance-banbance, girma da kuma nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke a karkashin inuwar AREWA24.

Gidan talbijin arewa24 zasu dauki ma'aikata dabaru, tsare-tsare na wasanni da bincike na musamman don kara wayar da kan jama'a, inganta kokarin Tallace-tallace, nazarin ma'auni na kafofin watsa labarun da haɓaka tallace-tallace na AREWA24 da sauran ayyukan kasuwanci na AREWA24.

Yadda Zaku Cike

Idan kuna da shawar aiki a gidan talabijin na AREWA24 ku aika da CV naku zuwa shafin email Address kamar haka: recruitment@arewa24.com


Application Deadline: 5th September 202

No: Only the Shortlisted candidates will be invited for an interview.

Comments

Popular posts from this blog

Petrol costs N1,826 in Togo, Dangote denies DAPPMAN’s petrol pricing claims

Good day. I'd like to talk about an important topic titled: ‘Nigeria’s Technology Industry: Opportunities in Technology, Media, and Telecommunications.

KASATA NIGERIA: ƘASA MAI ALBARKA, AMMA...?