Posts

Showing posts from April, 2022

In Today's NYIF Loan Disbursement 2022 News Update, we wish to clear some misconception about the Disbursement of the NYIF Loan which has continued in the past few days.

Image
In Today's NYIF Loan Disbursement 2022 News Update, we wish to clear some misconception about the Disbursement of the NYIF Loan which has continued in the past few days. Some applicants recieved text messages from LAPO Microfinance Bank, notifying them that their NYIF Loans were approved, instructing them through the text message to contact the stated Phone Number on the message.It was doubted by many who recieved such text message and dismissed as Scam. Based our enquiry, the Text messages such as published below from LAPO Microfinance Bank is genuine and not a Scam. Federal Ministry of Youth and Sports Development recently partnered the NPF Microfinance Bank in the disbursement of the NYIF Loan in 2022, it is also partnering the LAPO Microfinance Bank in the disbursement of the NYIF Loan. Currently, three Microfinance Banks are disbursing the NYIF Loan in 2022 as follow: Nirsal Microfinance Bank, NPF Microfinance Bank and LAPO Microfinance Bank.  All applicants of the Nigeria You...

Za a raba kudaden jarin matasa na Najeriya (NYIF) ga wadanda suka ci gajiyar kudi tsakanin N250,000 (Naira Dubu Dari Biyu da Hamsin) zuwa N3m (Naira Miliyan Uku) gwargwadon girman kasuwanci

Image
Za a raba kudaden jarin matasa na Najeriya (NYIF) ga wadanda suka ci gajiyar kudi tsakanin N250,000 (Naira Dubu Dari Biyu da Hamsin) zuwa N3m (Naira Miliyan Uku) gwargwadon girman kasuwanci A cikin Rarraba asusun saka jarin matasan najeriya NYIF na Yau Sabunta Labaran 2022, muna fatan share wasu kuskure game da Bayar da rancen NYIF wanda ya ci gaba a cikin 'yan kwanakin da suka gabata. Wasu masu neman takardar sun samu sakon tes daga bankin LAPO Microfinance Bank, inda suka sanar da su cewa an amince da rance su na NYIF, inda aka umurce su ta hanyar sakon tes da su tuntubi lambar wayar da aka bayyana akan sakon. Ma’aikatar Matasa da Cigaban Wasanni ta Tarayya kwanan nan ta hada hannu da Bankin Microfinance na NPF wajen bayar da rancen  NYIF a shekarar 2022, haka kuma tana hada hannu da Bankin Microfinance na LAPO wajen bayar da rancen NYIF. A halin yanzu, Bankunan Microfinance guda uku suna ba da ranceb NYIF a 2022 kamar haka: Bankin Microfinance Bank, NPF Microfinance Bank da LAPO...

Kyakkyawan karshe: Yadda mutuwa ta dauki matashin Limami a tsakiyar Sujadar Tahajjud

Image
  Legit.ng Hausa ta samu labarin rasuwar wani Alaranma mai suna Sani Lawal wanda ya rasu a lokacin da yake ibadar sallar dare a watan Ramadan. Kamar yadda mu ka samu rahoto daga majiyoyi da dama, Sani Lawal ya rasu ne a daidai lokacin sujada, yana limancin sallar tahajjud a ranar Asabar dinnan. Tuni dai aka yi jana’izar marigayin dazu da safe da kimanin karfe 8:00 na safe a unguwarsu da ke Layin MB, Samaru, karamar hukumar Sabon Gari, Kaduna. Wani Aminin Marigayin yace ya bar masallacin bayan an yi raka'a takwas. sai kurum aka kira shi a waya, aka fada masa ai Liman ya fadi a yayin sujuda. Legit.ng Hausa tuntubi wani abokin marigyain, wanda ya shaida mana wannan labari mara dadi. Malam Anas Mansur ya san Marigayin, kuma ya tabbatar mana da cewa ya rasu ne bayan ya yi sujudar tilawar Al-kur’ani da ke cikin surar nan ta Al-Nahli. Marigayin mutumin kirki ne wanda al'ummar unguwar Samaru suke matukar bukatar ire-irensa. Sani Lawan ya samu shaidar cewa yana cikin matasan da ke yi wa...

Ansanya kyautar wannan abubuwan akan tambaya daya tal, 1.Flatron Tv mai inchi 80 2.Refrigerator. (Firiza) 3.Home Threater Samsung Galaxy A22. 4. Infinix phone hot 10.

Image
GASA: Duk Wadanda Suka Amsa Wannan Tambayar Za Su Ci Gagarumar Kyauta Gasar Allah ya maimaita mana ta sashin Hausa Aso Radio da Telebijin Abuja wanda Sanata Philip Tanimu Aduda Talban Karu ya sanya. Tambayar ita ce; wace mota mutum ke cikin ta, man cikin ta na karewa amma sai farin ciki da murna mutum keyi? Ga kyautata da za a lashe. 1.Flatron Tv mai inchi 80 2.Refrigerator. (Firiza) 3.Home Threater  Samsung Galaxy A22. 4. Infinix phone hot 10. Ku aiko da amsar gasar zuwa 08032891744 ko ta whatsapp 08056922945. Allah yaba mai rabo sa'a.

Har gobe ba mu yi nadamar zaben Buhari ba, Cewar Sheikh Kabir Haruna Gombe.

Image
  Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Kuma Sakataren Ƙungiyar Izala ta Kasa, Sheikh Kabir Haruna Gombe ya bayyana cewa har yanzu basu yi nadamar zaben Buhari ba. Shafin Daily True Hausa ne suka wallafa Labari a daren yau Alhamis. Sai dai Mutane nata Allah wadai da wannan kalamai na wannan shehin Malami. Duk da cewa wasu na ganin ana fama da matsalar tsaro a kasar da tsananin rayuwa.

DA DUMI-DUMINSA: Ofishin CBN da ke Biniwe ya kama da wuta

Image
  Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa wani babban Ofishin CBN da ke Biniwe ya kama da wuta. Mahukunta ofishin sun shaidawa manema labarai kamawar wutar ofishin a safiyar yau Alhamis 21 ga watan Afrilu shekarar 2022 Sai dai har yanzu ba a san musabbabin abinda ya haddasa gobarar ba, Kuma ba a san adadin abubuwan da suke gone ba. Cikakken Rahoto Na Nan Tafe....

Anbude shafin bayar da tallafin Noma Na Agro Tech karkashin Kamfanin Microsoft duba yadda zaku cike

Image
Tallafin Noma Na Agro Tech: Yadda Zaku Cike Tallafin Noma Na Agro Tech Daga karkashin Kamfanin Microsoft Menene Agro Tech ? Agro-Tech Hackathon NG wani yunƙuri ne na Ofishin Sauyi na Afirka na Microsoft don zaɓar hanyoyin haɗaɗɗun hanyoyin da za su ƙarfafa dandamali masu ɗorewa da haɗa kai, samar da ayyukan yi da sarkar darajar aikin gona wanda ke isa ga manoma da ’yan Najeriya ta hanyar dijital. Wannan Tallafi Ta zo ne daga karkashin kungiyar Microsoft word domin ganin amsowa mata sa abin yi da ta hanyar ilimin fasaha da dai sauransu.  Anfanin Wannan Tallafi Noma Na Ilimin Fasaha Daga Kampanin Microsoft (1). Domin Samun Taimako Daga Kungiyar Microsoft (Access to Microsoft Solutions) Samun dama ga kafofin watsa labaru na Microsoft, tallace-tallace, abubuwan da suka faru & sabis na girgije. (2).  Domin Samun Damar Tallafin Kudi (Access To Fundimg) (3). Domin samun damar haduwa da ƙwararru waɗanda za su ba ku shawarwari (s) ƙwararru da jagora.(  Mentorship) (4).  D...

Ba a taɓa Gwamnatin da ta kai ta Buhari cin hanci da rashawa ba — Hajiya Naja'atu

Image
  Naja'atu Ta Ragargaji Buhari Kan Yafewa Dariya Da Nyame . Mamba a Hukumar Dauka da Ladabtar da ‘Yan Sanda, PSC, Naja’atu Mohammed ta yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo Hakan ya biyo bayan yadda ya yafe wa tsofaffin gwamnoni, Joshua Dariye da Jolly Nyame na Jihar Filato da Taraba a makon da ya gabata Kamar yadda Mrs Mohammed ta ce yayin da RFI ta tattauna da ita, ya kamata Buhari ya gane cewa dukiyar Najeriya ba tashi ba ce  Naja’atu Mohammed, mamba a Hukumar Dauka da Ladabtar ‘Yan sanda, PSC, ta caccaki Shugaban Kasa Muhammadu Buhari akan yafe wa tsofaffin gwamnoni, Joshua Dariye na Jihar Filato da Jolly Nyame na Jihar Taraba. Daily Nigerian ta ruwaito yadda a ranar Alhamis, majalisar jiha, wacce Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta ta yafe wa Dariye da Nyame tare da wasu fursinoni 157 da ke fadin kasar nan  Ba Bu Gwamnatin Da Ta Fi Ta Buhari Rashawa: Naja'atu Ta Ragargaji Buhari Kan Yafewa Dariya Da Nyame. An yanke wa Dariye, wanda ya rike ...

Yaro Dan shekara 7 ya fara Tafsirin Al-Qu'ani a Zariya

Image
Yaro Ɗan Shekara Bakwai Ya Fara Gudanar Da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Karo Na Biyu  A Zariya  Muhammad Shamsuddeen Wanda akafi sani da "Young Shaikh" Ya haddace Alqur'ani Mai Girma yana ɗan shekara hudu a duniya daga bisani kuma fara gudanar da tafsirin Alqur'ani a shekarar data gabata a yanzu haka yana gudanar wa a karo na biyu. Haka zalika ya samu lambar yabo da dama awajen mutane irin su sarkin Musulmi da makamantan su.    

SUBHANALLAH: Jirgin Yakin Sojojin Najeriya ya yi hatsari a Kaduna

Image
  Rahotannin da suke shigo mana yanzu sun tabbatar mana da cewa wani jirgin saman Sojojin Najeriya yayi hatsari a yau Talata. Majiyarmu ta tabbatar da cewa matukin jirgin saman ya rasa ransa. Sai dai har yanzu ba a san adadin mutanen da suka rasa rai ba. Wannan na faruwa ne biyo bayan shekara daya da Hatsarin jirgin saman da manyan Sojojin Najeriya ya ritsa dasu a hanyar.

Abin Takaici Ne Yadda Jama’a Ke Mana Kallon Ɓarayi – Gwamna El Rufa’i

Image
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai, a ranar Litinin, 21 ga watan Satumba, ya bayyana cewa mafi akasarin mutane na yiwa Gwamnoni kallon barayi marasa amfani. Ya yi wannan furucin ne a shirin Sunrise Daily na Channels TV, yayinda yake amsa wata tambaya game da dalilin da yasa yake ganin zama gwamna ne aiki mafi wahala a Najeriya. El-Rufai ya ce ya gano hakan ne a lokacin da yayi kan mulki. “Mun hau kujerar mulki a lokaci mafi muni ta bangaren tattalin arziki. Mun zo a lokacin da farashin man fetur ke ruguzowa sannan mun gaji tsari da yake tsakanin $100 kan kowane gangar mai. Mun kuma gaji albashi a wannan matakin. “Ana haka kawai sai ga wannan durkushewar sannan Najeriya ta fada cikin koma bayan tattalin arziki.” Duk da koma bayan tattalin arzikin, ya ce mutane na sa ran ganin canji ya afku a dare daya. “Gwamnoni ne zababbun jami’an gwamnati da aka fi zargi. Kowa na tunanin gwamnoni barayi ne kawai kuma muna banzatar da arzikin jiha, babu abunda muke yi. Ana ganin gwamnoni...

'Yan bindiga sun kure ni, bana tsoron mutuwa ku fito mu yi gaba da gaba daku - El-Rufa'i.

Image
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmed El-Rufa'i ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun kaishi bango, saboda haka baya tsoronsu. Wannan ya biyo bayan hari da ‘yan bindigar ke kaiwa a tashar jirgin Kasa, da Kuma cikin sassan jihar Kaduna baki daya. “Nifa Bana Tsaro Mutuwa, 'Yan Bindiga Sun Kure Ni, Su Fito Mu Yi Gaba Da Gaba Da Su” Cewar Gwamna El-Rufa'i. Me zaku ce?

Jaruma Nafisa Abdullah tace a daina haifa yayan da ba za a iya kula dasu ba

Image
Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Kannywood, wato Nafisa Abdullah ta Yi kira ga ‘yan Nijeriya dasu daina haifar yayan da basu iya kula dasu ba. Ku daina haihuwar ƴaƴan da ba za ku iya kula da su ba - Inji Jaruma Nafisa Abdullahi. Ta kara da cewa Allah zai tuhumi mutanen da suke haifar ƴaƴa ba tare da sauke nauyin da ya ɗora musu ba. A cewarta: "Kun ga dukkan mutanen da ke haifar ƴaƴan da ba su ji ba, ba su gani ba domin kawai su aika da su almajiranci, kuma su ci gaba da haifar karin ƴaƴa, Allah sai ya saka wa yaran nan.  Ta bayyana matukar bacin ranta kan yadda wasu iyayen suke tura ƴaƴansu ƴan shekara biyu zuwa uku almajirci. Me za ku ce ?

WATA SABUWA: “Haramun ne ka auri macen da ta dora hotunan ta a Social Media” - Sheikh Bashir Sokoto

Image
“Haramun ne ka auri macen da ta dora hotunan ta a Social Media” Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto. Fitaccen Malamin Addinin Musulunci na jihar Sokoto wato, Sheikh Bashir Ahmed Sani, ya bayyana cewa Haramu ne mutum ya auri macen da ta taba sanya hotonta a Social Media. Shehin Malamin ya bayya haka ne a yau Juma'a, 15 ga watan Afurairu na 2022, kamar yadda jarida Narasa ta bayyana a Facebook. Sai dai Mutane na ta tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan jawabi na Malamin, inda wasu suke karyatawa, da kushe zancen.  

Zan kashe mutum 900 idan ba a biyani diyyar matata da aka kashe ba, Inji Dan ta'adda

Image
  Na Bayar Da Wa’adin Mako 2 A biya Ni Diyyar Matata Ko Na Kashe Mutum 900 - Inji Ɗan Ta'addan daji A Jihar Zamfara Wani jagoran ƴan ta'adda ya ba wa gwamnati Wa’adin mako biyu a biya shi diyyar matarsa da ‘yan uwanta Naira Miliyan 30, ko ya kashe mutane 900 a Zamfara. Ɗan Ta'addan da akafi sani da Nasanda, wanda yayi sansanin a dajin Dumburu na jihar, yayi barazanar Kashe Mutum 300 a duk rai daya na ‘yan uwan matarsa da ya ce wai an kashe. Tare da cewa ya kwashe sam da shekaru 4 yana kisan bayin Allah a wadannan yankuna. Yan daya daga cikin wadanda aka yi sulhu da su a baya kafin ya sake komawa daji ya ci gaba da saya da kisa. Ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan murya da Jaridar HumAngle ta fitar, ya bayyana yadda ‘yan Sa-kai da gwamnatin jihar suka kashe sabuwar amaryarsa, da kawunta, da kuma kanwarta, bisa laifin zarginsu da hada baki da ‘yan ta’adda a yankin. “Ba wa’adin watanni zan bayar ba, zan bada kwanaki 14 don biyana diyya. Kuma ba za mu kai hari ba har sai su...

SUBHANALLAH: Malamai 6 sun rasu a kan hanyarsu ta dawowa daga yin da'awa a Kano

Image
  Rahotanni  sun baiyana cewa malamai shida ne su ka rasu a haɗarin mota a kan hanyar su ta dawo wa daga Karamar Hukumar Sumaila, Jihar Kano bayan sun je musuluntar da maguzawa, wato da'awa kenan da harshen larabci. Wata majiya da ga Imamu Malik Foundation, gidauniyar da a  ƙarƙashin ta ne malaman su ke zuwa da'awar, ta ce dukka malamai, shidan waɗanda kuma su ne jagororin da'awar, sun rasu. A cewar majiyar, a yau da safe ne dai malaman, har ma da wasu ɗaliban su, su ka tafi Sumaila ɗin domin musuluntar da maguzawa. Sai dai majiyar ta ce ba su samu labarin cewa ɗaliban sun rasu ko sun ji raunuka ba, amma ta tabbatar da cewa malaman duk sun rasu. Ta ce Mallam Alƙassim Zakariyya, shine jagoran tafiyar, shima ya rasu. "Yanzu haka muna can Imamu Malik Foundation a unguwar Dakata, muna jiran sauran ɗalibai su karaso sai mu wuce gidan Sheikh Alƙassim Zakariyya, inda a nan ne za a yi musu jana'izar," in ji majiyar, wacce ta nemi a dakatar sunan ta. Da mu ka tuntuɓi K...

ALLAHU AKHBAR: Wata Mata Ta Rasu A Wurin Tafsiri Cikin Birnin Zariya

Image
  Rahotannin da ke shigo mana sun bayyana mana cewa  wata mata ta rasu a wurin Tafsiri cikin birnin Zariya da ke Jihar Kaduna. Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwan Wannan Baiwar Allah, Wanda Allah ya karbi rayuwanta a lokacin Ana gudanar da Tafsirin al'kur'ani Mai Girma  a cikin kwalejin Alhuda-huda dake zariya. In Allah ya yarda za'a gudanar da Sallar janaizanta a yau laraba, da misalin karfe 2:00 na rana.  A kofar Doka zariya. Allah ya gafarta mata.  

Ƴan Bindiga Sun Sace Uwa Da Yaranta Uku A Jihar Katsina

Image
  Rahotanni sun bayyana cewa yan Bindiga Sun Sace Uwa Da Yaranta Uku A Jihar Katsina A daren jiya ne yan bindiga dauke da bindigogi suka kai a cikin garin Funtua a jihar Katsina inda suka sace matar aure Badiyya Shamsu  Muhammad Kalgo da Ƴayanta ukku dake zaune a rukunin gidajen Jikan Malam dake Jabiri a karamar hukumar Funtua. Majiyar RARIYA ta shaida mata cewa yan bindiga sun samu nasarar kutsawa gidan Malam Shamsudeen Muhammad Kalgo da Misalin karfe dayan daren jiya Litinin, inda suka tafi da Matarsa Malama Badiyya Shamsu da danta Almustapha Shamsu dan Shekara 12 zuwa 13 da diyarta Zainab yar Shekara tara da diyarta Halima Siyama Shamsu yar Shekara Shidda. Majiyar ta kara da cewa har zuwa haɗa wannan rahoto waɗannan bayin Allah na hannun yan bindiga kuma tun jiya da suka kira Malam Shamsu da daren ba su kara tuntubar su ba. Allah Ya Bayyanar Da Su Cikin Aminci!

Sojojin Nijeriya sun yi Nasarar kama ‘yan bindiga 50 a hanyar Kaduna

Image
  Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun tabbatar mana da cewa rundunar jami’an tsaron Sojojin Nijeriya sun samu nasara Kan mahara. Rundunar Sojojin Nijeriya ta yi gagarumar nasara kan 'yan bindiga a yankin Chikun dake Jihar Kaduna, inda aka kama guda 50 a raye. Lamarin ya faru ne a makon nan, inda tuni wadanda aka Kama din suna hannun Hukumar Sojin Kasar, don a ci gaba da bincikarsu.

SUBHANALLAH: Faɗa ya ɓarke a Masallacin Ka’aba na Saudiyya

Image
  Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa a ranar Alhamis din da ta gabata ne wani rikici ya barke tsakanin wasu mutane guda biyu, a gaban Masallacin Harami da ke kasar Saudiyya. Tuni dai jami’an tsaron kasar suka tsananta bincike game da wannan lamarin. Majiyar jaridar Arewa ta samo labarin daga Saudi Gazzety wanda suka tabbatar da faruwar lamarin, Amma ance ba a samu wanda ya samu rauni ba daga cikin mutane biyun da suka yi fadan. Sai dai Hukumomin tsaro sunce zasu gaggauta daukar mataki a kansu.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN: Ta rasu tana gab da fara buda baki

Image
   Ta rasu tana gab da fara buda baki Rahotannin da ke shigo mana sun tabbatar da cewa wannan baiwar Allah Mai suna Hajiya Safiyya ta rasu tana gab da fara buda baki. Majiyarmu ta tabbatar da cewa bayan ta kai Azumi ta bude Firij tana kokarin dauko abin buda baki, nan take Shocking ya kamata, anan tace ga garinku nan. Muna rokon Allah ya jikanta da rahama

Bidiyon yadda Sojoji ke rawa da murnar samun nasara akan ‘yan ta’adda

Image
  Wani bidiyo ya bulla a kafafen sadarwa na zamani, wanda ke nuna yadda dakarun Sojojin Najeriya ke rawa da murnar samun nasara akan ‘yan ta’addan da suka addabi kasar Najeriya. A wannan lokaci dai Sojojin Najeriya na ci gaba fa fatattakar ‘yan bindiga tare da kungiyoyin ta’addanci da suka hada da Boko Haram, ISWAP da sauransu, inda suke ceto mutanen da aka Kama.

Sojojin Najeriya sun ceto matar da tayi shekaru 8 wajen yan Boko Haram

Image
    Dangin Shatu Bamai Sangayama (wacce ke jikin hoton da ake kasa) sun gano ta bayan da Dakarun Sojojin Najeriya suka ceto ta daga maɓoyar yan boko Haram a Bama dake jihar Borno.  Yan ta'addan sun sace ta tun watan Satumba a shekarar 2014 tare da ya'yan ta 4, mata 3 da namiji ɗaya.  Hoto na farko an dauke shi ne jiya yayin da dakarun sojin Najeriya suka ceto ta daga hannun yan ta'adda a Bama. Hoto na 2 an dauke shi ne kafin Shekara ta 2014 da aka sace ta, ragowar hotuna biyu na karshe kuma ƴaƴanta ne.

Yanzu-Yanzu: Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Jonathan Goodluck ya yi Hatsarin Mota

Image
  Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun nuna mana cewa Shugaban Kasar Najeriya Goodluck Jonathan, Ya Yi Hatsari, Mutum Biyu Cikin Mukarransa Sun Mota. Lamarin ya faru a yammacin ranar Laraba 6 ga watan Afrairu na Shekarar 2022 kamar yadda BBC Hausa ta bayyana a shafinta na Facebook Majiyar mu ta tabbatar da mutuwar mutum biyu daga cikin mukarrabamsa, inda wasu daga Ciki Kuma suka samu raunuka.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN: Ta rasu tana Azumin Ramadana

Image
  Yanzu muke samun Labarin cewa Allah ya karɓi Rayuwanta da azumi a bakinta! Kafin Rasuwarta ta sanar da Yan Uwanta cewa Tanaji a Ranta kamar baza ta kai karshen Ramadan ba, Allah ya gafarta mata Yasa Al-jannah ce makomar ta.

Tallafin P-Yes: Idan Baka Samu Wannan Sakon Ba To Tabbas Cikewarka Ta Tallafin P-Yes Batayiba

Image
Tallafin P-Yes: Idan Baka Samu Wannan Sakon Ba To Tabbas Cikewarka Ta Tallafin P-Yes Batayiba Shirin P-YES tsari ne domin Karfafa Matasa na Shugaban Kasa, an tsara shi ne don gudanar da hadin gwiwa da gwamnatocin Jihohi, kungiyoyi masu zaman kansu don samar da wani tsari na saukaka ayyukan yi ga matasa a Najeriya.  Manufarmu shirin ita ce karfafa matasan Najeriya ta hanyar samar da damammaki da kuma samar da yanayi na samar da arziki ta hanyar baiwa matasa sana’o’in hannu, ilimi da albarkatun da za su sa suyi amfani, ta yadda za a rage radadin talauci da samar da dimbin matasa masu karfin tattalin arziki wadanda suke da dabarun da za su iya amfani da su. ta hanyar kirkire-kirkire da ma’ana suna ba da gudummawa ga gina kasa.  Duk mai son cin gajiyar shirin zai iya amfani da manhajar dake kasa domin yin rijista, ku tabbatar kun baiwa masana wanda suka iya cikewa domin shirin nan yana da mutukar mahimmanci agaremu dukkan mu Allah ya bamu nasara https://p-yes.gov.ng/ Yadda zaka ga...

₦30,000 Survival Fund to 4,505 People Have you Applied? If not, make sure you register before the Deadline | Apply Now!

Image
₦30,000 Survival Fund to 4,505 People Have you Applied? If not, make sure you register before the Deadline | Apply Now! In December 2020, as part of its Economic Sustainability Plan to cushion the effect of the Coronavirus (COVID-19) pandemic in the country, the federal government launched the Transport Track of the Transport and Artisans scheme under its Micro, Small and Medium Enterprises Survival Fund, expected to provide a one-off grant of N30,000 to about 4,505 people operating in the transport sector in the country. In this report, Sobi FM’s DARE AKOGUN spoke with some transporters in Kwara State about this initiative of the federal government. IN August last year, the Minister of State for Transportation, Senator Gbemisola Saraki, announced that Federal Government had approved the sum of N10 billion to cushion the effects of the COVID-19 pandemic on road transport workers and operators. Saraki made this known when the president of the Public Transport Owners of Nigeria Associati...

Yanzu-Yanzu: An bawa Sheikh Nura Khalid Limanci a wani Masallaci da ke Abuja

Image
Rahotannin sun nuna cewa Masallacin juma'a na CBN Abuja ya bawa Nuru Khalid Limanci   'Yan awanni da korar Sheikh Muhammad Nura Khalid daga limanci a masallacin rukunin gidajen 'yan majalisu dake Apo Abuja. Babban kwamitin kula da sabon masallacin Juma'a dake rukunin gidaje na babban bankin kasa Najeriya (CBN) ya dauki Sheikh Nur Khalid a matsayin babbam limamin Juma'a a masallacin kuma zai fara aiki ne a ranar  Juma'a mai zuwa 8 ga watan Afrilu 2022. Wani irin fata za Ku yi ga shehin malamin ?." Daga Dahiru Mukhtar

Cikakken bidiyon Sanata Dansadau, inda yace Masallaci ba wajen sukar Gwamnati ba ne

Image
  Sanata Dansadau Shugaban Kwamitin Babban Masallacin Juma'a na Apo ya gana da Sashen Hausa na BBC inda ya bayyana masu cewa Masallaci ba wajen sukar Gwamnati ba ne. Ya bayyana haka ne biyo bayan cewa sun kori Sheikh Nura Khalid daga Limancin Masallacin Juma'ar baki daya. Wannan ya jawo hankalin jama'a musamman na kafar sadarwa na zamani. Inda wasu ke tofin Allah wadai ga Gwamnati, da Kuma Shugaban Kwamitin Babban Masallacin Juma'ar.

Hudubar Sheikh Nura Khalid tayi tsauri, Cewar Sheikh Ahmed Gumi

Image
  Fitaccen Malamin Ƙungiyar Izata Sheikh Ahmed Abubakar Gumi ya bayyana cewa Kalaman da Sheikh Nura Khalid ya yi wajen hudubar Juma'a ta yi tsauri da yawa. Hudubar Da Sheik Nuru Khalid Ya Yi Ta Yi Tsauri Da Yawa, Kuma Bai Kamata Ya Yi Kira Ga 'Yan Nijeriya Da Kada Su Fito Zabe Ba, Domin Fitowa Zaben Shi Zai Ba Su Damar Tsame Baragurbin 'Yan Siyasa, Cewar Sheik Ahmed Gumi

Yanzu-Yanzu: Kwamitin Masallacin Apo ya janye dakatarwar da ya yiwa Sheikh Nura Khalid daga Limanci

Image
Rahotanni Sun Nuna Cewa Kwamitin Masalacin Apo Dake Abuja Ya Janye Dakatarwar Da Suka Yi Wa Sheik Nuru Khalid Daga Limanci. Wannan ya biyo bayan kwanaki biya da dakatar da shehin Malamin bisa ya yi magana Kan tabarbarewa tsaro a Najeriya. Inda Yan Najeriya Suka nuna rashin jin dadinsu game da dakatar da shi da kwamitin ya yi. Sai dai a yau Litanin Kwamitin ya fitar da Sanarwa cewa ya janye dakatarwar da ya yi.

An dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci saboda ya caccaki Gwamnatin Buhari Kan matsalar tsaro

Image
Kwamitin kula da masallacin rukunin gidajen ƴan majalisu da ke unguwar Apo a Abuja, ya dakatar da babban limamin Masallacin Shiekh Nuru Khalid kan hudubarsa ta ranar Juma'a. Sheikh Nuru Khalid a cikin hudubarsa ta ranar Juma'a 1 ga watan Afrilu, ya caccaki gwamnati kan kasa magance matsalar tsaro da kuma yawaitar kashe-kashe a Najeriya. A cikin hudubar, malamin ya faɗi matakin da ya kamata talakawa su ɗauka idan har gwamnati ta bari aka ci gaba da kashe su, na kin fitowa zaɓe. "Sharadin talakan Najeriya ya zama guda ɗaya kawai, ku hana kashe mu, mu fito zabe, ku bari a kashe mu, ba za mu fito zaɓe ba, tun da ku ba abin da kuka sani sai zabe," in ji Sheikh Nuru Khalid a huɗubarsa.

DA DUMI-DUMI:- Yan Kwamitin Masallaci sun dakatad da Sheikh Nuru Khalid daga Limanci a Abuja

Image
 Yan Kwamitin Masallaci sun dakatad da Sheikh Nuru Khalid daga Limanci a Abuja Mambobin Kwamitin jagorancin masallacin rukunin gidajen ƴan majalisu da ke unguwar Apo a birnin tarayya Abuja, sun dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci a Masallacin. Shugaban kwamitin Masallacin Sanata Saidu Muhammed Dansadau a jawabin da ya saki ya bayyana cewa an sallami Malam Nuru Khalid ne bisa hudubar da yayi ranar Juma'a, 2 ga Afrilu, 2022, rahoton BBC Hausa. Mambobin kwamitin sunce hudubar Malam Nuru Khalid na tunzura jama'a. A cewar jawabin: "Ina mai sanar da kai cewa an dakatar da kai daga Limamanci a Masallacin ƴan Majalisar da ke shiyyar Apo Abuja daga yau 2/4/22 har zuwa wani lokaci." "An ɗauki wannan matakin ne saboda hudubar Juma'a ta tunzurawa a ranar 1/4/22 inda ka ba mutane shawarar kada su yi zaɓe a 2023 har sai 'yan siyasa sun amsa wasu tambayoyi." "Ya kamata a ce ka ba su shawara su fito zaɓe don kawar da waɗanda suka saɓa wa Allah, da masu z...

Abubuwa Goma Da Dole Mai Azumin Ramadan Ya Sansu Kafin Ya Fara – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Image
 Abubuwa Goma Da Dole Mai Azumin Ramadan Ya Sansu Kafin Ya Fara – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana wasu abubuwa masu matukar tsada da kuma tasiri ga mai yin Azumin watan Ramadan. Malamin ya bayyana wadannan Gwalagwalan abubuwan ne yayin da yan jaridar BBC Hausa sukayi hira dashi. Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa👇👇

YANZU-YANZU: An ga Watan Azumin Ramadana a Najeriya.

Image
  YANZU-YANZU: An ga Watan Azumin Ramadana a Najeriya. Rahotannin sun nuna cewa an ga watan a garuruwam da Suka hada da Bauchi, Azare, Kaduna, Legas, Abuja, Misau, Maiduguri da Nafada. Yanzu gobe 1 ga watan Azumi. Zuwa yanzu dai ana jiran Sanarwa daga Sarkin Musulman Najeriya, Sa’ad Abubakar.

Yanzu-Yanzu | Saudiyya Ta sanar da ganin Watan Ramadan:- Cikakken Bayanin kan Guzirin Masu Azumi.

Image
 Guzirin Watan Ramadan Marubuci :- Mahmud Isah Yola Cikin ta ana buɗe ƙofofin Aljannah don masu shiga, ana kulle ƙofofin wuta Saboda ba’a fatan a samu masu shiga. Shaiɗanu masu umurtan mutane da miyagun ayyuka an ɗaɗɗaure, ko wani dare Allah yana ‘Yanta dubban bayi ya musu kyautar Aljannah ya kuma amintar dasu daga Wuta , a cikin ta akwai wani dare, da ibada a cikin shi yana dai-dai da ibadan shekara tamanin da ‘Yan Kai. Ya kai Mai fatar rahamar ubangijinsa , yawaita ayyukan alkahairai cikin wata domin samun yardan ubangijinka. Ya kai mai aikata saɓo ko laifi, ka sani ya wajaba a kanka ka bari cikin wannan wata , in har ko ka ƙi, tsinuwan Manzon Allah (S.A.W) ta tabbata a kanka, duk wanda annabi ya tsine masa kuwa ya halaka. Wani al’amari na musamman: Allah ta’ala na cewa: ”Lallai mun saukar da wannan Kur’ani cikin dare mai albarka………. A cikin ta ake rarrabe dukkan al’amari…” Suratud Dukhan. Wannan aya Malaman tafsiri sukace: Tana nuna cikin Ramadan ake ƙaddara abubuwan da zasu auk...

ALLAHU AKHBAR: Sunan Allah ya bayyana a goshin Shehu Dahiru Bauchi

Image
  Sunan Allah ya bayyana a goshin Shugaban Darikar Tijjaniya na Kasa, Sheikh Dahiru Uthman Bauchi, Allah yakara Shehi Karama. Wannan Lamari ya jawo cece-kuce a kafafen sadarwa na zamani. Wanda wasu ke daukar abin kamar karya ko Kuma almara. Sai dai wasu na ganin wannan zance kamar zai taba martabar Shehu ne. Me zaku ce?